Da Dumi Dumi
Iska mai ƙarfi ta lalata gidaje da gine-gine a wasu yankuna shida da ke Karamar Hukumar Tambuwal a Jihar Sokoto.
Wannan na cikin sanar da Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa NEMA ta fitar.Sanarwar ta ce al’ummar Nasarawa Tudu, Nasarawa Rahi, Kofar Attahiru, Danyali, Illela Takalmawa da Mai Banche ne lamarin ...
Karanta Kai Tsaye
Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance
Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance bayan miƙa takardun kama aikinsa ga Shugaban Amurka, Donald Trump.Gabatar da takardun kama aikin na daga cikin muhimman matakan ...
Karanta Kai Tsaye
Ndiaye ya sauka daga shugabancin majalisar dokokin Senegal
Matakin murabus da shugaban majalisar ya ɗauka, ya sharewa tsohon firaminista Ousmane Sonko hanya na neman kujerar shugabancin majalisa, inda jam'iyyarsa ta Pastef ke da gagarumin rinjaye.Wata sanarw...
Karanta Kai Tsaye
An ceto mutum 92 da Boko Haram suka sace a Borno
Dakarun Najeriya sun kuɓutar da aƙalla mutum 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram a wani samame da suka kai a jihar Borno, tare da kwance nakiyoyi da aka dasa a kan hanyar Buratai zuwa Kamuya da ke ƙ...
Karanta Kai Tsaye
An kashe ‘yan ta’adda 12 a wani samame da sojoji suka kai a Borno
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai a arewa maso gabashin Najeriya sun kashe aƙalla mayaƙa 12 da ake zargin ƴan ta’adda ne tare da ƙwato makamai a wani samame da suka kai a jiha...
Karanta Kai Tsaye
MAY 25: Spain ta saka Yamal i a cikin tawagar gasar Kofin Duniya duk da rauni da yake fama dash
MAY 25: Alhazai sun fara aikin Hajjin 2026 bayan isa Mina
MAY 25: Gaya ya rasa tikitin Sanatan Kano ta Kudu bayan komawarsa NDC
MAY 25: Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya Federal Road Safety Corps ta shawarci direbobin da ke tafiya ta hanyar Abuja zuwa Kaduna
MAY 25: Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto aƙalla mutane 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram
MAY 25: Najeriya ta ci gaba da riƙe kambunta na ƙasa ta uku da tafi kowace kasa karɓan bashi daga Hukumar Bunƙasa Ƙasa da Ƙasa
MAY 24: Gwamnatin tarayya ta nuna damuwa kan lalata layin dogo a jihohin Filato da Bauchi.
MAY 24: Gwamnatin Jihar Kano ta kama wasu jabun magunguna da kuɗinsu ya haura Naira miliyan 200.