YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 443 articles

Mutuum daya ya rasa ransa, yayin da aka ceto wasu mutum biyu bayan rushewar gini mai hawa biyu a yanin Aboru dake Legas
Labaran gida Sep 10, 2026

Mutuum daya ya rasa ransa, yayin da aka ceto wasu mutum biyu bayan rushewar gini mai hawa biyu a yanin Aboru dake Legas

Sakataren Hukumar Kula da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA), Olufemi Oke-Osanyintolu ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ra...

Adamu Abdullahi
Read More
Jami’ar  Aliko Dangote dake Wudil, ta karyata rahoton  jinkiri wajen tura wasu daga cikin ɗalibanta zuwa shirin  NYSC
Labaran gida Sep 09, 2026

Jami’ar Aliko Dangote dake Wudil, ta karyata rahoton jinkiri wajen tura wasu daga cikin ɗalibanta zuwa shirin NYSC

Jami’ar Kimiyya da Fasaha Ta Aliko Dangote dake Wudil, ta karyata rahoton da ke cewa an samu jinkiri wajen tura wasu daga cikin ɗalibanta zuwa shi...

Adamu Abdullahi
Read More
NSCIA ta nuna damuwa kan zargin nuna wariyar addini a shari’ar El-Rufai
Babban Labari, Labaran gida Sep 09, 2026

NSCIA ta nuna damuwa kan zargin nuna wariyar addini a shari’ar El-Rufai

Majalisar Ƙoli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya, NSCIA, ta nuna damuwa kan abin da ta bayyana a matsayin alamun nuna wariyar addini a shari'ar tsoho...

azubairu
Read More
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da hukuncin shekaru 490 ga Robert Orya
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Sep 09, 2026

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da hukuncin shekaru 490 ga Robert Orya

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Najeriya ta tabbatar da hukuncin ɗaurin shekaru 490 a gidan yari da aka yanke wa tsohon Manajan Daraktan Bankin Shige da Fita...

azubairu
Read More
NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Sep 08, 2026

NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista

Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta sake tunatar da maniyyatan Hajjin 2027 cewa ranar 26 ga Satumba ce wa’adin ƙarshe na kammala rajista da biy...

azubairu
Read More
NEC Ta Sanya Ranar Zaɓukan Cike Gurbi
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

NEC Ta Sanya Ranar Zaɓukan Cike Gurbi

IHukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanya ranar 19 ga watan Satumba domin gudanar da zaɓukan cike gurbi guda biyar a jihohin Gombe, Kan...

azubairu
Read More
Bene Mai Hawa Uku Ya Ruguje a Abuja
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

Bene Mai Hawa Uku Ya Ruguje a Abuja

Wani bene mai hawa uku ya ruguje a yankin Wuse Zone 4 da ke Abuja, sa’o’i kaɗan bayan hukumomin kula da ci gaban birane sun rufe ginin tare da um...

azubairu
Read More
An Kama Mutane 16 Kan Rikicin Ƙaramar Hukumar Dass.
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

An Kama Mutane 16 Kan Rikicin Ƙaramar Hukumar Dass.

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta ce ta kama mutum kusan 16 da ake zargi da hannu a wani rikici da ya yi sanadin mutuwar mutane biyu a Ƙaramar H...

azubairu
Read More
Iyalin El-Rufai Sun Bai Wa Ministan Tsaro Wa’adin Kwanaki Bakwai
Babban Labari, Labaran gida Sep 07, 2026

Iyalin El-Rufai Sun Bai Wa Ministan Tsaro Wa’adin Kwanaki Bakwai

Iyalin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bai wa Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, wa’adin kwanaki bakwai d...

azubairu
Read More
An Nada Aminu Atiku Sabon Sarkin Zurmi
Labaran gida Sep 07, 2026

An Nada Aminu Atiku Sabon Sarkin Zurmi

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Aminu Atiku a matsayin sabon Sarkin Zamfaran Zurmi, kuma Sarkin Masarautar Zurmi.Sakata...

azubairu
Read More
NUJ  reshen Kano ta yi tir da harin da aka kai wa ’yan jarida da ke aikin dauko rahoton taron jam’iyyar APC a kano a ranar asaba
Labaran gida Sep 06, 2026

NUJ reshen Kano ta yi tir da harin da aka kai wa ’yan jarida da ke aikin dauko rahoton taron jam’iyyar APC a kano a ranar asaba

Kungiyar ’Yan Jaridu ta Kasa (NUJ), reshen Jihar Kano, ta yi tir da harin da aka kai wa ’yan jarida da ke aikin dauko rahoton taron jam’iyyar AP...

Adamu Abdullahi
Read More
Sojoji sun ceto mutane 23 daga hannun ’yanbindiga a Zamfara
Labaran gida, Tsaro Sep 05, 2026

Sojoji sun ceto mutane 23 daga hannun ’yanbindiga a Zamfara

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta ceto mutane 23 da aka yi garkuwa da su, tare da dakile wani yunƙurin sace wasu mutane a yayin samamen da dakarunta s...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!