Gwamnatin tarayya ta ce nan gaba kadan zata haramta yanka dabbobi a gurare barkatai a fadin kasar
Gwamnatin Tarayya ta ce nan ba da jimawa ba za ta kawo ƙarshen yanka dabbobi a wuraren da ba su da tsari a faɗin ƙasar, a wani ɓangare na ƙoƙari...
Read More