YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Jurgen Klopp Ya Zama Sabon Kocin Tawagar Ƙwallon Ƙafar Jamus
Labaran Ketare, Wassani

Jurgen Klopp Ya Zama Sabon Kocin Tawagar Ƙwallon Ƙafar Jamus

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Jamus ta sanar da naɗin tsohon kocin Liverpool, Jurgen Klopp, a matsayin sabon babban kocin tawagar ƙwallon ƙafar ƙasar....

Read More
Inter Miami Ta Ɗauki Casemiro Bayan Rabuwa da Manchester United
Wassani

Inter Miami Ta Ɗauki Casemiro Bayan Rabuwa da Manchester United

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Inter Miami ta sanar da ɗaukar fitaccen ɗan wasan tsakiyar fili na Brazil, Casemiro, mai shekaru 34, bayan ya rabu da Ma...

Read More
Barcelona ta dauki dan wasan gaba Karim Adeyemi akan kudi £22m
Wassani

Barcelona ta dauki dan wasan gaba Karim Adeyemi akan kudi £22m

Barcelona ta kammala ɗaukar ɗan wasan gaba na Jamus, Karim Adeyemi, kan kuɗi fam miliyan 22 domin ƙarfafa tawagar ƙungiyar gaban sabon kakar wasa...

Read More
Rahotanni Sun Ce Italiya Na Tattaunawa Da Pep Guardiola Kan Horar Da Tawagar Ƙasar
Babban Labari, Wassani

Rahotanni Sun Ce Italiya Na Tattaunawa Da Pep Guardiola Kan Horar Da Tawagar Ƙasar

Rahotanni daga Italiya na cewa Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta ƙasar (FIGC) ta fara tattaunawa da tsohon kocin Manchester City, Pep Guardiola, domin yiwuwa...

Read More
FIFA Ta Fara Bincike Kan Rikicin Da Ya Biyo Bayan Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya
Labaran Ketare, Wassani

FIFA Ta Fara Bincike Kan Rikicin Da Ya Biyo Bayan Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA) ta sanar da fara bincike kan rikicin da ya biyo bayan wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Duniya.Hukumar ta ce ta...

Read More
Shugaban La Liga Ya Yi Kira Ga Gianni Infantino Ya Sauka Daga Muƙaminsa
Wassani

Shugaban La Liga Ya Yi Kira Ga Gianni Infantino Ya Sauka Daga Muƙaminsa

Shugaban gasar La Liga ta Spain, Javier Tebas, ya yi kira ga Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, da ya sauka daga muƙ...

Read More
Nijar, Mali Da Burkina Faso Sun Nemi Karɓar Baƙuncin AFCON 2032
Babban Labari, Wassani

Nijar, Mali Da Burkina Faso Sun Nemi Karɓar Baƙuncin AFCON 2032

Ƙasashen Jamhuriyar Nijar da Mali da Burkina Faso sun miƙa takardar haɗin gwiwa ta neman karɓar baƙuncin gasar cin Kofin Nahiyar Afirka, AFCON, t...

Read More
Zinedine Zidane ya rattaba hannu a matsayin sabon mai horas da tawagar kasar Faransa
Wassani

Zinedine Zidane ya rattaba hannu a matsayin sabon mai horas da tawagar kasar Faransa

Tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Faransa, Zinedine Zidane, ya rattaba hannu kan yarjejeniya domin zama sabon mai horas da tawagar ƙasar F...

Read More
Ana sa ran Donald Trump zai halarci wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya
Labaran Ketare, Wassani

Ana sa ran Donald Trump zai halarci wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya

Ana sa ran shugaban Amurka, Donald Trump, zai halarci wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya tsakanin Spain da Argentina a ranar Lahadi, inda ake sa ran ...

Read More
An sayar da rigar da Pele ya sanya a wasan karshe na Kofin Duniya na 1958 kan dala miliyan $4.9
Wassani

An sayar da rigar da Pele ya sanya a wasan karshe na Kofin Duniya na 1958 kan dala miliyan $4.9

Rigar da fitaccen gwarzon ƙwallon ƙafa na Brazil, Pele, ya sanya a wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya ta shekarar 1958, ta zama rigar ƙwallon ƙaf...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka