YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Mutuum daya ya rasa ransa, yayin da aka ceto wasu mutum biyu bayan rushewar gini mai hawa biyu a yanin Aboru dake Legas
Labaran gida Sep 10, 2026

Mutuum daya ya rasa ransa, yayin da aka ceto wasu mutum biyu bayan rushewar gini mai hawa biyu a yanin Aboru dake Legas

Sakataren Hukumar Kula da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA), Olufemi Oke-Osanyintolu ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ra...

Adamu Abdullahi
Read More
Yan sanda sun kama Matar da ta yada cewa Opay zai daina aiki a ranar 31 ga watan Augusta
Tsaro Sep 10, 2026

Yan sanda sun kama Matar da ta yada cewa Opay zai daina aiki a ranar 31 ga watan Augusta

Rundunar ‘yansandan Najeriya ta kama Hafsat Abubakar, mai shekara 27, bisa zargin ƙirƙira da yaɗa wata takardar bogi da ke cewa kamfanin OPay za...

Adamu Abdullahi
Read More
Yadda Rundunar yan sanda jihar Kano tayi nasarar cafke mutum biyu da ake zargi da hannu a kisan Danshagamu
Tsaro Sep 10, 2026

Yadda Rundunar yan sanda jihar Kano tayi nasarar cafke mutum biyu da ake zargi da hannu a kisan Danshagamu

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan wani mutum mai suna Ibrahim Khalil Danshagamu, mazaunin unguw...

Sultan Bello
Read More
Jami’ar  Aliko Dangote dake Wudil, ta karyata rahoton  jinkiri wajen tura wasu daga cikin ɗalibanta zuwa shirin  NYSC
Labaran gida Sep 09, 2026

Jami’ar Aliko Dangote dake Wudil, ta karyata rahoton jinkiri wajen tura wasu daga cikin ɗalibanta zuwa shirin NYSC

Jami’ar Kimiyya da Fasaha Ta Aliko Dangote dake Wudil, ta karyata rahoton da ke cewa an samu jinkiri wajen tura wasu daga cikin ɗalibanta zuwa shi...

Adamu Abdullahi
Read More
CENTCOM ta musanta ikirarin Iran na kama jirgin ruwa ƙarƙashin teku na Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 09, 2026

CENTCOM ta musanta ikirarin Iran na kama jirgin ruwa ƙarƙashin teku na Amurka

Hedikwatar Rundunar Sojin Amurka da ke kula da yankin Gabas ta Tsakiya, CENTCOM, ta mayar wa BBC martani kan ikirarin Iran na cewa ta kama wani jirgin...

azubairu
Read More
NSCIA ta nuna damuwa kan zargin nuna wariyar addini a shari’ar El-Rufai
Babban Labari, Labaran gida Sep 09, 2026

NSCIA ta nuna damuwa kan zargin nuna wariyar addini a shari’ar El-Rufai

Majalisar Ƙoli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya, NSCIA, ta nuna damuwa kan abin da ta bayyana a matsayin alamun nuna wariyar addini a shari'ar tsoho...

azubairu
Read More
IRGC ta yi iƙirarin kai wa jiragen ruwan yaƙin Amurka biyu hari
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 09, 2026

IRGC ta yi iƙirarin kai wa jiragen ruwan yaƙin Amurka biyu hari

Rundunar Kare Juyin Juya Halin Iran, IRGC, ta yi iƙirarin cewa ta kai hari kan jiragen ruwan yaƙin Amurka guda biyu da makamai masu linzami.A cikin ...

azubairu
Read More
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da hukuncin shekaru 490 ga Robert Orya
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Sep 09, 2026

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da hukuncin shekaru 490 ga Robert Orya

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Najeriya ta tabbatar da hukuncin ɗaurin shekaru 490 a gidan yari da aka yanke wa tsohon Manajan Daraktan Bankin Shige da Fita...

azubairu
Read More
Farashin Brent ya haura dala 100 kan kowace ganga
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 09, 2026

Farashin Brent ya haura dala 100 kan kowace ganga

Farashin ɗanyen man Brent ya haura dala 100 kan kowace ganga a kasuwar duniya a yau Laraba, karo na farko tun ranar 24 ga Yuli, yayin da rikicin Gaba...

azubairu
Read More
Iran Ta Ce Ta Ƙwace Jirgin Ruwa na Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Iran Ta Ce Ta Ƙwace Jirgin Ruwa na Amurka

Kamfanin dillancin labaran Fars na Iran, wanda ke da alaƙa da Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta ƙasar, IRGC, ya ce Iran ta ƙwace wani jirgin r...

azubairu
Read More
Qatar Na Ƙoƙarin Sake Fara Tattaunawar Amurka da Iran
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Qatar Na Ƙoƙarin Sake Fara Tattaunawar Amurka da Iran

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar ya ce ƙasar na aiki tare da abokan hulɗarta a yankin da kuma wasu ƙasashen duniya, ciki har da China, dom...

azubairu
Read More
Birtaniya Ta Yi Kira ga Hamas Ta Ajiye Makamai
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Ta Yi Kira ga Hamas Ta Ajiye Makamai

Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya, Ed Miliband, ya yi kira ga ƙungiyar Hamas da ta mika makamanta tare da rusa abin da ya kira “ginshiƙan ayyukan...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!