YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Kenya Ta Bai Wa Baƙin Haure Kwanaki 90 Su Daidaita Takardunsu
Labaran Ketare Sep 08, 2026

Kenya Ta Bai Wa Baƙin Haure Kwanaki 90 Su Daidaita Takardunsu

Gwamnatin Kenya ta bai wa baƙin haure da ke gudanar da ƙananan sana’o’i a ƙasar wa’adin kwanaki 90 su mallaki takardun zama, izinin aiki da k...

azubairu
Read More
Gwamnan Katsina ya gabatar da kasafin kuɗin N828.64bn na 2027 ga majalisar dokokin jihar
Siyasa Sep 08, 2026

Gwamnan Katsina ya gabatar da kasafin kuɗin N828.64bn na 2027 ga majalisar dokokin jihar

Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda ya gabatarwa majalisar dokokin jihar da daftarin kasafin kuɗin jihar na shekarar 2027, wanda ya kai Naira biliyan 8...

Adamu Abdullahi
Read More
NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare Sep 08, 2026

NAHCON Tana Tunatar da Maniyyatan Hajjin 2027 Kan Wa’adin Rajista

Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta sake tunatar da maniyyatan Hajjin 2027 cewa ranar 26 ga Satumba ce wa’adin ƙarshe na kammala rajista da biy...

azubairu
Read More
NEC Ta Sanya Ranar Zaɓukan Cike Gurbi
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

NEC Ta Sanya Ranar Zaɓukan Cike Gurbi

IHukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanya ranar 19 ga watan Satumba domin gudanar da zaɓukan cike gurbi guda biyar a jihohin Gombe, Kan...

azubairu
Read More
Bene Mai Hawa Uku Ya Ruguje a Abuja
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

Bene Mai Hawa Uku Ya Ruguje a Abuja

Wani bene mai hawa uku ya ruguje a yankin Wuse Zone 4 da ke Abuja, sa’o’i kaɗan bayan hukumomin kula da ci gaban birane sun rufe ginin tare da um...

azubairu
Read More
An Yi Jana’izar Mijin Shugabar Tanzania
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

An Yi Jana’izar Mijin Shugabar Tanzania

An yi jana’izar Hafidh Ameir Hassan, mijin Shugabar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, a Kizimkazi da ke Zanzibar.Marigayin, wanda aka haifa a ranar 1 g...

azubairu
Read More
Birtaniya Ta Ce Isra’ila Na Aikata Kisan Kiyashi a Yammacin Kogin Jordan
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Ta Ce Isra’ila Na Aikata Kisan Kiyashi a Yammacin Kogin Jordan

Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya, Ed Miliband, ya ce gwamnatin ƙasar ta amince da cewa Isra’ila na aikata abin da ta kira kisan kiyashi a wasu sa...

azubairu
Read More
Birtaniya Za Ta Hana Shigo da Kayayyakin Matsugunan Yahudawa
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 08, 2026

Birtaniya Za Ta Hana Shigo da Kayayyakin Matsugunan Yahudawa

Gwamnatin Birtaniya na shirin hana shigo da kayayyakin da aka samar a matsugunan Yahudawa da ke Gaɓar Yamma da Kogin Jordan, ciki har da kayayyakin a...

azubairu
Read More
An Kama Mutane 16 Kan Rikicin Ƙaramar Hukumar Dass.
Babban Labari, Labaran gida Sep 08, 2026

An Kama Mutane 16 Kan Rikicin Ƙaramar Hukumar Dass.

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta ce ta kama mutum kusan 16 da ake zargi da hannu a wani rikici da ya yi sanadin mutuwar mutane biyu a Ƙaramar H...

azubairu
Read More
Iyalin El-Rufai Sun Bai Wa Ministan Tsaro Wa’adin Kwanaki Bakwai
Babban Labari, Labaran gida Sep 07, 2026

Iyalin El-Rufai Sun Bai Wa Ministan Tsaro Wa’adin Kwanaki Bakwai

Iyalin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bai wa Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, wa’adin kwanaki bakwai d...

azubairu
Read More
Merz Ya Ce Jamus Na Fuskantar Sauyi a Siyasar Jam’iyyu
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 07, 2026

Merz Ya Ce Jamus Na Fuskantar Sauyi a Siyasar Jam’iyyu

Shugaban gwamnatin Jamus, Friedrich Merz, ya ce ƙasar na fuskantar wani gagarumin sauyi a tsarin siyasar jam’iyyu, bayan da jam’iyyar AfD ta masu...

azubairu
Read More
Mutane Biyar Sun Rasu A Hatsarin Jirgin Amazon Air A Miami
Labaran Ketare Sep 07, 2026

Mutane Biyar Sun Rasu A Hatsarin Jirgin Amazon Air A Miami

Aƙalla mutum biyar sun mutu, yayin da wasu biyar suka samu munanan raunuka bayan wani jirgin dakon kaya na kamfanin Amazon Air ya kauce daga titin sa...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!