YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Cutar kwalara tayi ajalin Sama da mutane 40 a Jihar Borno
Babban Labari

Cutar kwalara tayi ajalin Sama da mutane 40 a Jihar Borno

Annaboar cutar kwalara ta yi ajalin sama da mutum 40, inda fiye da mutane 3,000 a ƙauyuka da unguwanni 139 da ke ƙananan hukumomi bakwai na jihar Bo...

Read More
Wike ya danganta kiwon shanu a Abuja da matsalolin tsaro
General

Wike ya danganta kiwon shanu a Abuja da matsalolin tsaro

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana kiwon shanu barkatai a cikin birnin Abuja a matsayin batu da ya shafi tsaron ƙasa, yana...

Read More
Ma'aikatar Lafiya ta jihar kano ta kafa wani sashi na kula da inganta lafiyar mata a lokacin jinin Al'ada
Babban Labari

Ma'aikatar Lafiya ta jihar kano ta kafa wani sashi na kula da inganta lafiyar mata a lokacin jinin Al'ada

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta sanar da kafa wani sashe na musamman da zai mayar da hankali wajen inganta lafiya da walwalar mata musamnan‘yan...

Read More
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Kwanton Bauna Ga ‘Yan Sanda, Sun Kashe Biyu a Anambra
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Kwanton Bauna Ga ‘Yan Sanda, Sun Kashe Biyu a Anambra

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan jami’an ‘yan sanda a hanyar Amansea–Ndiora–Ndiukwuenu–Awa–Ufuma da ke karamar hukumar Orumba South a ...

Read More
Amurka ta tisa ƙeyar wasu ƴan asalin yammacin Afirka ta yamma zuwa Ghana
Babban Labari

Amurka ta tisa ƙeyar wasu ƴan asalin yammacin Afirka ta yamma zuwa Ghana

Amurka ta tisa ƙeyar wasu ƴan asalin yammacin Afirka ta yamma zuwa Ghana, kamar yadda wani lauya da ke da hannu a lamarin ya shaida wa manema labaru...

Read More
Obasanjo ya bukaci ’yan Najeriya su rika yin gwaje-gwajen lafiya akai-akai domin gano cututtuka tun da wuri don daukar mataki
Babban Labari

Obasanjo ya bukaci ’yan Najeriya su rika yin gwaje-gwajen lafiya akai-akai domin gano cututtuka tun da wuri don daukar mataki

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bukaci ’yan Najeriya su rika yin gwaje-gwajen lafiya akai-akai domin gano cututtuka tun da wuri tare da ...

Read More
Gwamnatin Jihar Legas ta ƙara tsaurara matakan kariya domin hana shigowar cutar Ebola Najeriya, bayan sake ɓarkewar cutar a wasu ƙasashen Gabashin Afirka.
Babban Labari

Gwamnatin Jihar Legas ta ƙara tsaurara matakan kariya domin hana shigowar cutar Ebola Najeriya, bayan sake ɓarkewar cutar a wasu ƙasashen Gabashin Afirka.

Kwamishinan Lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi, ya jagoranci wata tawaga ta musamman domin duba shirye-shiryen kariya a Filin Jirgin Sama na Murtal...

Read More
Amurka ta ware dala miliyan 3.5 domin sa ido kan tashe-tashen hankula masu alaka da addini a Najeriya
Labaran gida, Labaran Ketare

Amurka ta ware dala miliyan 3.5 domin sa ido kan tashe-tashen hankula masu alaka da addini a Najeriya

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da ware dala miliyan 3.5 (kimanin Naira biliyan 5) domin tallafawa shirye-shiryen tattara bayanai da rahot...

Read More
NLC ta yi watsi da tayin mafi karancin albashi na N100,000, ta bukaci Naira miliyan 1
Labaran gida, Babban Labari

NLC ta yi watsi da tayin mafi karancin albashi na N100,000, ta bukaci Naira miliyan 1

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi watsi da shawarar biyan mafi karancin albashi na N100,000, inda ta bayyana cewa adadin bai dace da halin mats...

Read More
Faransa ta tare jirgin dakon mai da ake zargin yana da alaka da Rasha
Labaran Ketare

Faransa ta tare jirgin dakon mai da ake zargin yana da alaka da Rasha

Gwamnatin Faransa ta sanar a ranar Litinin cewa ta tare wani jirgin dakon mai da ake zargin yana da alaka da Rasha a Tekun Atlantika, a wani sabon mat...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka