YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Patrick Vieira ya zama sabon kocin Senegal
Wassani Aug 19, 2026

Patrick Vieira ya zama sabon kocin Senegal

An naɗa tsohon kyaftin ɗin Arsenal da tawagar Faransa, Patrick Vieira, a matsayin sabon babban kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta maza ta Senegal, Te...

azubairu
Read More
Aston Villa na tattaunawa da West Ham kan ɗaukar Aaron Wan-Bissaka
Wassani Aug 19, 2026

Aston Villa na tattaunawa da West Ham kan ɗaukar Aaron Wan-Bissaka

Ana ci gaba da tattaunawa tsakanin Aston Villa da West Ham United kan yiwuwar ɗaukar ɗan wasan baya Aaron Wan-Bissaka, yayin da Villa ke shirin ƙar...

azubairu
Read More
INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 19, 2026

INEC ta tabbatar da shirin gudanar da zaɓe mai inganci.

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Joash Amupitan, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su kwantar da hankalinsu, yana mai tabbatar d...

azubairu
Read More
Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike
Babban Labari, Siyasa Aug 19, 2026

Da Tinubu ya so APC ta lashe Osun, da ya je jihar da kansa, ingi wike

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi amfani da cikakken ƙarfin gwamnatin tarayya wajen ganin j...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU
Babban Labari, Labaran gida Aug 19, 2026

Gwamnatin Kaduna ta musanta iƙirarin ASUU na cewa malamai sama da 200 sun bar KASU

Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi watsi da iƙirarin Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) cewa sama da malamai 200 sun ajiye aikinsu a Jami’ar ...

azubairu
Read More
UAE ta dakatar da kasuwanci a Iran har sai baba-ta-gani
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 19, 2026

UAE ta dakatar da kasuwanci a Iran har sai baba-ta-gani

Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta sanar da dakatar da duk wata hulɗar kasuwanci da hada-hadar kuɗi da Iran har sai baba-ta-gani, sakamakon ƙara t...

azubairu
Read More
’Yan sanda sun kama mutum kan zargin satar ƙarafunan digar jirgi a Bauchi
Labaran gida, Tsaro Aug 19, 2026

’Yan sanda sun kama mutum kan zargin satar ƙarafunan digar jirgi a Bauchi

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wani mutum mai suna Abubakar Sanusi bisa zargin hannu a satar ƙarafunan digar jirgi.Jami’in Hulɗa da J...

azubairu
Read More
Tsofaffin ’yan sanda a Adamawa sun yi alkawarin taimakawa wajen inganta tsaro
Labaran gida, Tsaro Aug 19, 2026

Tsofaffin ’yan sanda a Adamawa sun yi alkawarin taimakawa wajen inganta tsaro

Ƙungiyar Tsofaffin Jami’an ’Yan Sandan Najeriya (NARPON), reshen Jihar Adamawa, ta yi alkawarin amfani da gogewarta wajen taimakawa wajen inganta...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano ta ce za a fara karatu a Gaya Polytechnic nan ba da jimawa ba
Babban Labari, Labaran gida Aug 19, 2026

Gwamnatin Kano ta ce za a fara karatu a Gaya Polytechnic nan ba da jimawa ba

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta ta fara harkokin karatu a Kwalejin Fasaha ta Gaya Polytechnic nan ba da jimawa ba, yayin da ake ci gaba da ai...

azubairu
Read More
Sojojin Ruwa sun ceto fasinjoji 22 da ’yan fashin teku suka yi garkuwa da su a Akwa Ibom
Babban Labari, Tsaro Aug 18, 2026

Sojojin Ruwa sun ceto fasinjoji 22 da ’yan fashin teku suka yi garkuwa da su a Akwa Ibom

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ce dakarunta sun ceto fasinjoji 22 da ’yan fashin teku suka yi garkuwa da su, tare da ƙwato wani jirgin ruwa na ...

azubairu
Read More
Sojoji sun dakile yunƙurin garkuwa da mutane a Zamfara, sun kuɓutar da fararen hula
Tsaro Aug 18, 2026

Sojoji sun dakile yunƙurin garkuwa da mutane a Zamfara, sun kuɓutar da fararen hula

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta da ke aiki a Arewa maso Yammacin ƙasar sun dakile wasu yunƙurin garkuwa da mutane da ’yan ta’adda suka y...

azubairu
Read More
Ɗaliban ABU za su wakilci Najeriya a gasar ENACTUS ta duniya a Brazil
Babban Labari, Labaran gida Aug 18, 2026

Ɗaliban ABU za su wakilci Najeriya a gasar ENACTUS ta duniya a Brazil

Ɗaliban Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zaria, za su wakilci Najeriya a gasar ƙirƙire-ƙirƙire ta jami’o’in duniya ta ENACTUS, wadda za a gudana...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!