YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Najeriya Za Ta Ƙarfafa Ɗaukar Jini
Lafiya Aug 28, 2026

Najeriya Za Ta Ƙarfafa Ɗaukar Jini

Najeriya na shirin ƙarfafa tsarin ɗaukar da jini, yayin da masu ruwa da tsaki ke nazarin wata sabuwar Manufar Ƙasa kan Jini da aka yi wa kwaskwarim...

azubairu
Read More
Atiku Ya Ce Cire Tallafin Man Fetur Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Ƙunci
Babban Labari, Labaran gida Aug 28, 2026

Atiku Ya Ce Cire Tallafin Man Fetur Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Ƙunci

Kusan makonni biyu ke nan ana ta ce-ce-ku-ce a Najeriya, tun bayan da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta mayar d...

azubairu
Read More
Shugaban NFF Ibrahim Gusau ya yi murabus
Wassani Aug 27, 2026

Shugaban NFF Ibrahim Gusau ya yi murabus

Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF), Ibrahim Gusau, ya yi murabus daga muƙaminsa.Gusau ya bayyana hakan ne a yau Alhamis, yayin wani tar...

azubairu
Read More
Meta zai takaita amfani da Facebook da Instagram ga matasan Amurka
Labaran Ketare Aug 27, 2026

Meta zai takaita amfani da Facebook da Instagram ga matasan Amurka

Kamfanin Meta, mai mallakar Facebook da Instagram, ya amince da ɗaukar sabbin matakan da za su takaita yadda matasa a Amurka ke amfani da shafukansa....

azubairu
Read More
Siyasa ce kawai tasa Atiku furta dawo da tallafin manfetur, amma abune da bazai iya ba - cewar gwamnatin tarama
Siyasa Aug 27, 2026

Siyasa ce kawai tasa Atiku furta dawo da tallafin manfetur, amma abune da bazai iya ba - cewar gwamnatin tarama

Gwmnatin Tarraya ta ce tufka da warwarar da jagoran ‘yan adawa kuma ɗantakaran jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ke yi kan batun mayar da tallafin m...

Adamu Abdullahi
Read More
Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a kotu a 2028 kan zargin shirya harin 9/11
Labaran Ketare Aug 27, 2026

Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a kotu a 2028 kan zargin shirya harin 9/11

Wani alƙalin kotun soji ta Amurka ya sanya ranar 5 ga Yunin 2028 domin fara shari'ar Khalid Sheikh Mohammed, wanda hukumomin Amurka ke zarginsa da ka...

azubairu
Read More
Sojojin Nepal sun tura jami’ai 2,000 domin neman mutanen da suka ɓace
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 27, 2026

Sojojin Nepal sun tura jami’ai 2,000 domin neman mutanen da suka ɓace

Rundunar Sojin Nepal ta tura kusan jami’ai 2,000 domin taimaka wa aikin ceto da neman mutanen da suka ɓace sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta ...

azubairu
Read More
Gwamnati ta ƙaddamar da shirin HOPE-SP na dala biliyan 1 domin yaƙi da talauci
Babban Labari, Kasuwanci, Labaran gida Aug 27, 2026

Gwamnati ta ƙaddamar da shirin HOPE-SP na dala biliyan 1 domin yaƙi da talauci

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin Household Prosperity and Economic Social Protection Project (HOPE-SP) da aka ƙiyasta kuɗinsa a kan dala bi...

azubairu
Read More
EFCC ta yi alkawarin lada har kashi 5% ga masu tona asirin dukiyar Najeriya
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 27, 2026

EFCC ta yi alkawarin lada har kashi 5% ga masu tona asirin dukiyar Najeriya

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) ta ce mutanen da suka bayar da sahihan bayanai da za su taimaka wajen gano dukiyar Najeriya d...

azubairu
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har Naira miliyan 100.
Kasuwanci Aug 27, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har Naira miliyan 100.

Gwamnatin Jihar Kano ta tallafa wa kusan ‘yan kasuwa 40 da gobara ta shafa a yankin Small-Scale Industrial Area da ke Dakata, da jimillar kuɗi har ...

Adamu Abdullahi
Read More
kungiyar Grassroots Movement for Tinubu Continuity Come 2027, tayi barazanar dai na tallata Tinubu idan ba a cire Sharif daga Kwamitin kamfe ba
Siyasa Aug 27, 2026

kungiyar Grassroots Movement for Tinubu Continuity Come 2027, tayi barazanar dai na tallata Tinubu idan ba a cire Sharif daga Kwamitin kamfe ba

Wata kungiyar magoya bayan APC da ke yakin neman sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027 ta yi barazanar janye goyon bayan da take ba shi bisa rad...

Adamu Abdullahi
Read More
Sojojin sun hallaka yan ta'adda 6 tare da kwato shanun da aka sace a Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a nan Kano.
Tsaro Aug 26, 2026

Sojojin sun hallaka yan ta'adda 6 tare da kwato shanun da aka sace a Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a nan Kano.

ojojin sun hallaka yan ta'adda 6 tare da kwato shanun da aka sace a Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a nan Kano. Wannan na cikin sanarwar da...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!