YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Wata Babbar Kotun Tarayya ta wanke  Goodluck Jonathan, tare da tabbatar da cewa yana da damar tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027.
General

Wata Babbar Kotun Tarayya ta wanke Goodluck Jonathan, tare da tabbatar da cewa yana da damar tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027.

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta wanke tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, tare da tabbatar da cewa yana da damar tsayawa taka...

Read More
Rundunar yansandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar kama wasu manyan dilolin muggan kwayoyi tare da kama wasu kwayoyin da dama.
Babban Labari

Rundunar yansandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar kama wasu manyan dilolin muggan kwayoyi tare da kama wasu kwayoyin da dama.

Rundunar yansandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar kama wasu manyan dilolin muggan kwayoyi tare da kama wasu kwayoyin da dama.Haka kuma rundunar ...

Read More
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan a matsayin ranakun hutu domin shagulgulan Babbar Sallah.
Babban Labari

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan a matsayin ranakun hutu domin shagulgulan Babbar Sallah.

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan a matsayin ranakun hutu domin shagulgulan Babbar Sallah.Cikin wata...

Read More
Muhammad Sani Abacha ya sha kaye a zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a Kano
Babban Labari

Muhammad Sani Abacha ya sha kaye a zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a Kano

Dan gidan tsohon shugaban kasa Sani Abacha, wato Muhammad Sani Abacha, ya sha kaye a zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a Kano...

Read More
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da baiwa dukan ma'aikatan Kano na kananan hukumomi 44 dake mataki na 1 zuwa mataki na 14 a aiki kyautar naira dubu ashirin
General

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da baiwa dukan ma'aikatan Kano na kananan hukumomi 44 dake mataki na 1 zuwa mataki na 14 a aiki kyautar naira dubu ashirin

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da baiwa dukan ma'aikatan Kano na kananan hukumomi 44 dake mataki na 1 zuwa mataki na 14 a aiki ...

Read More
Ban janye daga Neman takarar kujerar Majalisar Jiha a jam'iyar APC ba - Hon. Isa Adamu Bashir Tarauni
Babban Labari

Ban janye daga Neman takarar kujerar Majalisar Jiha a jam'iyar APC ba - Hon. Isa Adamu Bashir Tarauni

Mai neman takarar kujerar majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni, Hon. Isa Adamu Bashir (Isa Jaa), ya musanta ikirarin da ...

Read More
Iska mai ƙarfi ta lalata gidaje da gine-gine a wasu yankuna shida da ke Karamar Hukumar Tambuwal a Jihar Sokoto.
Babban Labari

Iska mai ƙarfi ta lalata gidaje da gine-gine a wasu yankuna shida da ke Karamar Hukumar Tambuwal a Jihar Sokoto.

Wannan na cikin sanar da Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa NEMA ta fitar.Sanarwar ta ce al’ummar Nasarawa Tudu, Nasarawa Rahi, Kofar Attahiru, D...

Read More
Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance
Babban Labari

Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance

Jakadan Nijeriya a ƙasar Amurka, Kayode Are, ya fara aiki a hukumance bayan miƙa takardun kama aikinsa ga Shugaban Amurka, Donald Trump.Gabatar da t...

Read More
Ndiaye ya sauka daga shugabancin majalisar dokokin Senegal
Labaran Ketare, Babban Labari

Ndiaye ya sauka daga shugabancin majalisar dokokin Senegal

Matakin murabus da shugaban majalisar ya ɗauka, ya sharewa tsohon firaminista Ousmane Sonko hanya na neman kujerar shugabancin majalisa, inda jam'iyy...

Read More
An ceto mutum 92 da Boko Haram suka sace a Borno
Babban Labari, Tsaro

An ceto mutum 92 da Boko Haram suka sace a Borno

Dakarun Najeriya sun kuɓutar da aƙalla mutum 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram a wani samame da suka kai a jihar Borno, tare da kwance nakiyoyi da ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka