YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Iran Ta Yi Barazanar Mayar Da Martani Kan Sabon Ƙudurin IAEA
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 07, 2026

Iran Ta Yi Barazanar Mayar Da Martani Kan Sabon Ƙudurin IAEA

Iran ta yi gargaɗin cewa za ta ɗauki matakan mayar da martani idan kwamitin gudanarwa na Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya, IAEA, ya ami...

azubairu
Read More
Mijin Shugabar Tanzania Ya Rasu
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 07, 2026

Mijin Shugabar Tanzania Ya Rasu

Mijin shugabar ƙasar Tanzania, Samia Suluhu Hassan, Hafidh Ameir Hassan, ya rasu a yau Litinin, 7 ga watan Satumban 2026.Mataimakin shugaban ƙasar T...

azubairu
Read More
Iran Ta Gargadi Koriya Ta Kudu Kan Shiga Ayyukan Soji A Mashigar Hormuz
Labaran Ketare Sep 07, 2026

Iran Ta Gargadi Koriya Ta Kudu Kan Shiga Ayyukan Soji A Mashigar Hormuz

Iran ta gargadi Koriya ta Kudu kan duk wani shiri na tura dakarunta ko shiga ayyukan soji a Tekun Fasha da mashigar Hormuz, tana mai cewa hakan zai ha...

azubairu
Read More
An Kai Sabon Hari Kan kamfanin man Saudiyya hari
Kasuwanci, Labaran Ketare Sep 07, 2026

An Kai Sabon Hari Kan kamfanin man Saudiyya hari

Jaridar Financial Times ta ruwaito cewa an sake kai hari kan wasu cibiyoyin kamfanin mai na Saudiyya, Saudi Aramco, da ke birnin Jizan a ranar Litinin...

azubairu
Read More
An Nada Aminu Atiku Sabon Sarkin Zurmi
Labaran gida Sep 07, 2026

An Nada Aminu Atiku Sabon Sarkin Zurmi

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Aminu Atiku a matsayin sabon Sarkin Zamfaran Zurmi, kuma Sarkin Masarautar Zurmi.Sakata...

azubairu
Read More
Direbobi da ke bin titin Onitsha zuwa Owerri a Jihar Anambra sun koka kan yadda jami’an Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ke muzanta musu
Babban Labari Sep 06, 2026

Direbobi da ke bin titin Onitsha zuwa Owerri a Jihar Anambra sun koka kan yadda jami’an Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ke muzanta musu

Masu ababen hawa da ke bin titin Onitsha zuwa Owerri a Jihar Anambra sun koka kan yadda jami’an Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar An...

Adamu Abdullahi
Read More
NUT reshen Karamar Hukumar Rogo a nan Kano ta ƙaddamar da shirin koyar da malamai 400 aikin sanyawa da gyaran na’urorin lantarki na Solar
Babban Labari Sep 06, 2026

NUT reshen Karamar Hukumar Rogo a nan Kano ta ƙaddamar da shirin koyar da malamai 400 aikin sanyawa da gyaran na’urorin lantarki na Solar

Ƙungiyar Malaman Makarantu ta Ƙasa NUT reshen Karamar Hukumar Rogo a nan Kano ta ƙaddamar da shirin koyar da malamai 400 aikin sanyawa, kulawa da g...

Adamu Abdullahi
Read More
NUJ  reshen Kano ta yi tir da harin da aka kai wa ’yan jarida da ke aikin dauko rahoton taron jam’iyyar APC a kano a ranar asaba
Labaran gida Sep 06, 2026

NUJ reshen Kano ta yi tir da harin da aka kai wa ’yan jarida da ke aikin dauko rahoton taron jam’iyyar APC a kano a ranar asaba

Kungiyar ’Yan Jaridu ta Kasa (NUJ), reshen Jihar Kano, ta yi tir da harin da aka kai wa ’yan jarida da ke aikin dauko rahoton taron jam’iyyar AP...

Adamu Abdullahi
Read More
NCDC  tace jihohi 8 ne ke ɗauke da kashi 98 cikin 100 na mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar mashako a  Najeriya
Lafiya Sep 06, 2026

NCDC tace jihohi 8 ne ke ɗauke da kashi 98 cikin 100 na mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar mashako a Najeriya

Hukumar dakile cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta fitar da wata sanarwar gargaɗi game da yaɗuwar cutar mashaƙo ta Diphtheria a ƙasar, inda ta...

Adamu Abdullahi
Read More
Rundunar sojin kasar nan ta ce jami’anta sun ceto mutane 36 da aka yi garkuwa da su tare da hallaka ’yanta’adda da dama a sassa daban-daban
Tsaro Sep 06, 2026

Rundunar sojin kasar nan ta ce jami’anta sun ceto mutane 36 da aka yi garkuwa da su tare da hallaka ’yanta’adda da dama a sassa daban-daban

Hedikwatar tsaron kasarnan ta ce dakarunta sun ceto mutane 36 da aka yi garkuwa da su tare da hallaka ’yanta’adda da dama a sabbin ayyukan soji da...

Adamu Abdullahi
Read More
Amurka ta amince da sayar wa Saudiyya makamai na dala biliyan 5
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 05, 2026

Amurka ta amince da sayar wa Saudiyya makamai na dala biliyan 5

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da amincewa da yarjejeniyar sayar wa Saudiyya makamai da kayan aikin soji da darajarsu ta kai dala biliyan...

azubairu
Read More
Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunƙurin hargitsa ƙasar
Babban Labari, Labaran Ketare Sep 05, 2026

Nijar ta zargi Faransa da hannu a yunƙurin hargitsa ƙasar

Gwamnatin Nijar ta zargi Faransa a hukumance da goyon bayan wani yunƙurin hargitsa ƙasar da ta ce ya faru a ranakun 28 da 29 ga watan Agusta.A cikin...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!