YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

An kashe ‘yan ta’adda 12 a wani samame da sojoji suka kai a Borno
Babban Labari, Tsaro

An kashe ‘yan ta’adda 12 a wani samame da sojoji suka kai a Borno

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai a arewa maso gabashin Najeriya sun kashe aƙalla mayaƙa 12 da ake zargin ƴan ta’adda ne tare ...

Read More
Spain ta saka Yamal i a cikin tawagar gasar Kofin Duniya duk da rauni da yake fama dash
Wassani

Spain ta saka Yamal i a cikin tawagar gasar Kofin Duniya duk da rauni da yake fama dash

Tauraron matashin dan wasan Barcelona, Lamine Yamal, na cikin jerin ‘yan wasan da kocin Spain, Luis de la Fuente, ya bayyana domin gasar Kofin Duniy...

Read More
Alhazai sun fara aikin Hajjin 2026 bayan isa Mina
Babban Labari

Alhazai sun fara aikin Hajjin 2026 bayan isa Mina

Dubban Musulmai daga sassan duniya sun fara gudanar da aikin Hajjin shekarar 1447/2026 bayan fara kwararowa zuwa Mina a ranar Litinin 8 ga watan Zul-H...

Read More
Gaya ya rasa tikitin Sanatan Kano ta Kudu bayan komawarsa NDC
Labaran gida, Siyasa

Gaya ya rasa tikitin Sanatan Kano ta Kudu bayan komawarsa NDC

Tsohon Sanata Kabiru Gaya ya rasa tikitin takarar Sanatan Kano ta Kudu na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) duk da sauya sheƙarsa zuwa ja...

Read More
Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya Federal Road Safety Corps ta shawarci direbobin da ke tafiya ta hanyar Abuja zuwa Kaduna
Babban Labari

Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya Federal Road Safety Corps ta shawarci direbobin da ke tafiya ta hanyar Abuja zuwa Kaduna

Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya Federal Road Safety Corps ta shawarci direbobin da ke tafiya ta hanyar Abuja zuwa Kaduna da su yi amfani da wasu ha...

Read More
Rundunar 'yan sandan jihar kwara ta tabbatar da sace mutum 10 a garin Yashikira na karamar hukumar Baruten
Babban Labari

Rundunar 'yan sandan jihar kwara ta tabbatar da sace mutum 10 a garin Yashikira na karamar hukumar Baruten

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kwara ta tabbatar da cewa wasu ’yan bindiga sun sace mutane 10 a fadar Sarkin Yashikira da ke ƙaramar hukumar Baruten ...

Read More
Alhaji Aminu Ado Bayero ya shirya gudanar da taron addu’a domin neman zaman lafiya da ci gaban Kano da Arewaci da ƙasa bakiɗaya.
Babban Labari

Alhaji Aminu Ado Bayero ya shirya gudanar da taron addu’a domin neman zaman lafiya da ci gaban Kano da Arewaci da ƙasa bakiɗaya.

Alhaji Aminu Ado Bayero ya shirya gudanar da taron addu’a domin neman zaman lafiya da ci gaban Kano da Arewaci da ƙasa bakiɗaya.Sanarwar na cikin...

Read More
Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto aƙalla mutane 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram
Babban Labari

Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto aƙalla mutane 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram

Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto aƙalla mutane 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram, tare da kwance wasu nakiyoyi da ƴan ta’addan suka dasa a ka...

Read More
Najeriya ta ci gaba da riƙe kambunta na ƙasa ta uku da tafi kowace kasa karɓan bashi daga Hukumar Bunƙasa Ƙasa da Ƙasa
Babban Labari

Najeriya ta ci gaba da riƙe kambunta na ƙasa ta uku da tafi kowace kasa karɓan bashi daga Hukumar Bunƙasa Ƙasa da Ƙasa

Najeriya ta ci gaba da riƙe kambunta na ƙasa ta uku da tafi kowace kasa karɓan bashi daga Hukumar Bunƙasa Ƙasa da Ƙasa (IDA), reshen Bankin Duni...

Read More
Gwamnatin tarayya ta nuna damuwa kan lalata layin dogo  a jihohin Filato da Bauchi.
Babban Labari

Gwamnatin tarayya ta nuna damuwa kan lalata layin dogo a jihohin Filato da Bauchi.

Gwamnatin tarayya ta nuna damuwa kan ci gaba da lalata layin dogo a wasu sassan ƙasar nan musamman a jihohin Filato da Bauchi.Shugaban Hukumar kula d...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka