YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar  cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.
Lafiya Jul 14, 2026

Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.

Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.Babbar Sak...

Adamu Abdullahi
Read More
Najeriya da Amurka sun shirya hadin gwiwa domin karfafa tsaro da yaki da ta'addanci
Labaran gida, Tsaro Jul 14, 2026

Najeriya da Amurka sun shirya hadin gwiwa domin karfafa tsaro da yaki da ta'addanci

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya gana da Mataimakin Sakataren Amurka, Frank Garcia, domin tattauna hanyoyin...

Sultan Bello
Read More
Iran ta ce ta harbo jirgi mara matuƙi na Amurka a Bandar Abbas
Babban Labari, Tsaro Jul 13, 2026

Iran ta ce ta harbo jirgi mara matuƙi na Amurka a Bandar Abbas

Rundunar sojin Iran ta yi iƙirarin cewa dakarun tsaron sararin samaniyarta sun harbo wani jirgi mara matuƙi na Amurka a sararin samaniyar birnin Ban...

azubairu
Read More
Amurka na da ƙarfin ƙwace iko da mashigar Hormuz
Labaran Ketare Jul 13, 2026

Amurka na da ƙarfin ƙwace iko da mashigar Hormuz

Tsohon babban kwamandan rundunar sojin Amurka mai kula da yankin Gabas ta Tsakiya (CENTCOM), Janar Frank McKenzie mai ritaya, ya ce sojojin Amurka na ...

azubairu
Read More
Kotun Sudan ta yanke wa jagoran RSF Hemedti hukuncin ɗaurin rai da rai
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 13, 2026

Kotun Sudan ta yanke wa jagoran RSF Hemedti hukuncin ɗaurin rai da rai

Wata kotu da ke Port Sudan ta yanke wa jagoran rundunar Rapid Support Forces (RSF), Mohamed Hamdan Dagalo, wanda aka fi sani da Hemedti, hukuncin ɗau...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO
Babban Labari, Labaran gida Jul 13, 2026

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarrabawar WAEC da NECO ga ɗaliban makarantun sakandire, domin ba da damar sake nazarin ...

azubairu
Read More
Sama da mutum 2,700 sun mutu sakamakon tsananin zafi a Ingila da Wales
Labaran Ketare, Lafiya Jul 13, 2026

Sama da mutum 2,700 sun mutu sakamakon tsananin zafi a Ingila da Wales

Wani sabon bincike ya nuna cewa sama da mutum 2,700 sun rasa rayukansu sakamakon tsananin zafin rana da aka fuskanta a Ingila da Wales tsakanin watan ...

azubairu
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa ta gano wasu 'yan ƙasashen waje uku da ke cikin mayaƙan ƙungiyar ISWAP
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare, Tsaro Jul 13, 2026

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa ta gano wasu 'yan ƙasashen waje uku da ke cikin mayaƙan ƙungiyar ISWAP

A cikin wata sanarwa da rundunar Operation Hadin Kai, mai yaƙi da Boko Haram da ISWAP a Arewa maso Gabashin ƙasar ta fitar, ta ce an gano mutanen ne...

azubairu
Read More
Birtaniya ta sanya rundunar IRGC ta Iran cikin jerin ƙungiyoyin ta'addanci
Labaran Ketare, Tsaro Jul 13, 2026

Birtaniya ta sanya rundunar IRGC ta Iran cikin jerin ƙungiyoyin ta'addanci

Gwamnatin Birtaniya ta sanar da sanya Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) cikin jerin ƙungiyoyin da aka haramta tare da ayyana ta a ma...

azubairu
Read More
Yawan adaden danyen man da Nijeriya ke samarwa yakaru da kaso mafi girma cikin sama da shekaru shida
Labaran gida Jul 13, 2026

Yawan adaden danyen man da Nijeriya ke samarwa yakaru da kaso mafi girma cikin sama da shekaru shida

Adadin ɗanyen man da Nijeriya ke samarwa ya kai mataki mafi girma cikin fiye da shekara shida a watan Yuni, inda ya zarce kason da ƙungiyar OPEC ta ...

Sultan Bello
Read More
Ina da burin komawa jami'a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala harkokin kwallon kafa - Victor Osimhen
Wassani Jul 13, 2026

Ina da burin komawa jami'a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala harkokin kwallon kafa - Victor Osimhen

Tauraron ƙungiyar Super Eagles ta Najeriya, Victor Osimhen, ya bayyana cewa yana da burin komawa jami’a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala ra...

Sultan Bello
Read More
Jamian yan sanda sun shirya gurfanar da Adeniyi adeyemi mutumin da ya kirkiri hukumar bogi da sunan fadar shugaban kasa
Siyasa Jul 13, 2026

Jamian yan sanda sun shirya gurfanar da Adeniyi adeyemi mutumin da ya kirkiri hukumar bogi da sunan fadar shugaban kasa

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya za ta gurfanar da Adeniyi Adeyemi a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ranar Talata bisa zargin kafa wata hukumar ...

Sultan Bello
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!