YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Shugaba Bola Tinubu, ya ce ci gaban da tattalin arzikin ƙasar ke samu ya nuna cewa sauye-sauyen da gwamnatin sa sun fara haifar da Da mai ido
Babban Labari Sep 01, 2026

Shugaba Bola Tinubu, ya ce ci gaban da tattalin arzikin ƙasar ke samu ya nuna cewa sauye-sauyen da gwamnatin sa sun fara haifar da Da mai ido

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ya ce ci gaban da tattalin arzikin ƙasar ke samu ya nuna cewa sauye-sauyen da gwamnatin sa ta aiwatar ya fara haifar da s...

Adamu Abdullahi
Read More
NAPTIP ta ce ta ceto yara sama da 180 da aka yi safararsu daga jihohin Kaduna, Anambra, Benue, Nasarawa da wasu wurare a ƙasar nan
Tsaro Sep 01, 2026

NAPTIP ta ce ta ceto yara sama da 180 da aka yi safararsu daga jihohin Kaduna, Anambra, Benue, Nasarawa da wasu wurare a ƙasar nan

Hukumar ta bayyana cewa wasu ƙungiyoyin masu fataucin yara na yaudarar iyaye ta hanyar bayyana kansu a matsayin ma'aikatan ƙungiyoyin fararen hula m...

Adamu Abdullahi
Read More
Majalisar dokokin jihar Kano ta zartar da ƙudirin dokar kafa hukumar tattalin arziki ta jihar da Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranta.
Labaran gida Sep 01, 2026

Majalisar dokokin jihar Kano ta zartar da ƙudirin dokar kafa hukumar tattalin arziki ta jihar da Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranta.

Majalisar ta zartar da dokar kafa hukumar ne a zaman majalisar da aka gudanar a Ranar litinin bisa jagorancin shugaban ta Hon. Jibril Isma'il Falgore....

Adamu Abdullahi
Read More
Pezeshkian ya gana da Firaministan Pakistan a taron SCO
Labaran Ketare Aug 31, 2026

Pezeshkian ya gana da Firaministan Pakistan a taron SCO

Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya gana da Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif, a gefen taron Ƙungiyar Haɗin Kan Shanghai (SCO) da aka gudanar a...

azubairu
Read More
Sarkin Kano Sanusi II ya jagoranci Sallar Gani a karon farko
Labaran gida, Nishadi Aug 31, 2026

Sarkin Kano Sanusi II ya jagoranci Sallar Gani a karon farko

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya jagoranci Sallar Gani a birnin Kano a karon farko, yayin da ɗaruruwan mahaya dawakai suka fito domin gudanar ...

azubairu
Read More
Turkiyya, Saudiyya da Pakistan sun fara tattaunawar yarjejeniyar tsaron juna
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 31, 2026

Turkiyya, Saudiyya da Pakistan sun fara tattaunawar yarjejeniyar tsaron juna

Ministocin harkokin waje da manyan jami’an tsaro daga Turkiyya, Saudiyya da Pakistan sun gudanar da taronsu na farko a Istanbul ranar Litinin, 31 ga...

azubairu
Read More
An sayar da kujerun aikin Hajjin 2027 gaba ɗaya a Kano
Labaran gida Aug 31, 2026

An sayar da kujerun aikin Hajjin 2027 gaba ɗaya a Kano

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da cewa an sayar da dukkan kujeru 3,050 da aka ware wa jihar domin gudanar da aikin Hajjin shekarar ...

azubairu
Read More
IRGC: Babban jirgin dakon mai ya taka nakiyoyi biyu a mashigar Hormuz
Labaran Ketare Aug 31, 2026

IRGC: Babban jirgin dakon mai ya taka nakiyoyi biyu a mashigar Hormuz

Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran, IRGC, ta ce wani babban jirgin dakon mai ya kama da wuta tare da tsaya wa cak, bayan ya taka nakiyoyin ru...

azubairu
Read More
Ambaliyar Nepal: Mutum 903 sun mutu, 4,247 sun ɓace
Labaran Ketare Aug 31, 2026

Ambaliyar Nepal: Mutum 903 sun mutu, 4,247 sun ɓace

Adadin mutanen da suka mutu sakamakon mummunar ambaliyar ruwa a Nepal ya kai 903, yayin da wasu 4,247 suka ɓace.Hukumomin ƙasar sun tabbatar da mutu...

azubairu
Read More
Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 31, 2026

Fiye da mutum 2,000 sun koma PDP daga APC, ADC da NDC a Yobe

Fiye da mutum 2,000 ne suka sauya sheƙa zuwa jam’iyyar PDP daga jam’iyyun APC, ADC da NDC a ƙaramar hukumar Nangere da ke jihar Yobe, gabanin ba...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Nemi Afirka Ta Ƙarfafa Haɗin Kai Da Tsaron Nahiyar
Babban Labari, Labaran Ketare, Siyasa Aug 31, 2026

Tinubu Ya Nemi Afirka Ta Ƙarfafa Haɗin Kai Da Tsaron Nahiyar

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ƙasashen Afirka da su ɗauki matakan ƙarfafa haɗin kai, samar da mafita daga cikin gida da kuma...

azubairu
Read More
Atiku Ya Soki Tafiyar Tinubu Zuwa Turai, Ya Ce Ƙasa Na Bukatar Shugabanci
Labaran gida, Siyasa Aug 31, 2026

Atiku Ya Soki Tafiyar Tinubu Zuwa Turai, Ya Ce Ƙasa Na Bukatar Shugabanci

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Atiku Abubakar, ya soki tafiyar Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zuwa Turai, yana m...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!