YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Ma'aikatar kula da lafiya a matakin farko ta jijar kano, ta dakatar da dukan sugabannin masu aikin Rigakafi da aka tura Hotoron Arewa
Babban Labari, Lafiya Jun 22, 2026

Ma'aikatar kula da lafiya a matakin farko ta jijar kano, ta dakatar da dukan sugabannin masu aikin Rigakafi da aka tura Hotoron Arewa

Ma’aikatar Kula da Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) ta amince da wasu muhimman matakai domin ƙarfafa ingancin ayyukan rigakafi, tabbat...

Adamu Abdullahi
Read More
Dole shugaban Tinubu ya ayyana dokar ta baci Kan matsalar tsaro kafin ya gagari kundila - makarfi
Babban Labari Jun 21, 2026

Dole shugaban Tinubu ya ayyana dokar ta baci Kan matsalar tsaro kafin ya gagari kundila - makarfi

Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon sanata, Ahmed Mohammed Makarfi, ya yi kira ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya ayyana dokar ta-baci kan ...

Adamu Abdullahi
Read More
Nafisa Abdullahi Ta Jawo Ce-ce-ku-ce Bayan Furucinta Kan Aure
Nishadi Jun 21, 2026

Nafisa Abdullahi Ta Jawo Ce-ce-ku-ce Bayan Furucinta Kan Aure

Fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta janyo muhawara a kafafen sada zumunta bayan bayyana ra’ayinta game da aure, inda ta ce a ganinta ...

azubairu
Read More
Yakubu Kingsley ya shigar da Donald Duke kara gaban kotu yana kalubalantar zamansa Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar PRP
Babban Labari Jun 21, 2026

Yakubu Kingsley ya shigar da Donald Duke kara gaban kotu yana kalubalantar zamansa Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar PRP

Mai neman takarar kujerar shugaban ƙasa a jam’iyyar PRP, Yakubu Kingsley, ya kalubalanci nasarar tsohon gwamnan Jihar Cross River, Donald Duke, a m...

Adamu Abdullahi
Read More
Dala Biliyan 6 Na Cikin Tayin Da Amurka Ke Yi Wa Iran
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 21, 2026

Dala Biliyan 6 Na Cikin Tayin Da Amurka Ke Yi Wa Iran

Wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta Axios ta wallafa ya ce Amurka na neman Iran ta amince da bai wa masu binciken Majalisar Ɗinkin Duniya damar dub...

azubairu
Read More
Hukumar dake kula da aiyukan Gidajen gyaran Hali, Kashe gobara da civil defence ( CDCFIB) ta karyata rahotonnin dake cewa ta dage daukar sabbin jami'ai
Babban Labari Jun 21, 2026

Hukumar dake kula da aiyukan Gidajen gyaran Hali, Kashe gobara da civil defence ( CDCFIB) ta karyata rahotonnin dake cewa ta dage daukar sabbin jami'ai

Hukumar Kula da Ayyukan tsaro na farar hula, Gidajen Gyaran Hali, Kashe Gobara da Shige da Fice (CDCFIB) ta karyata wata sanarwar bogi da ke yawo a ka...

Adamu Abdullahi
Read More
muna murnar soyayya, juriya da sadaukarwar da iyaye maza ke nunawa a faɗin Najeriya da ma duniya baki ɗaya  - Remi Tinubu
Babban Labari Jun 21, 2026

muna murnar soyayya, juriya da sadaukarwar da iyaye maza ke nunawa a faɗin Najeriya da ma duniya baki ɗaya - Remi Tinubu

Uwar gidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta taya iyaye maza a Najeriya da ma duniya baki ɗaya murnar Ranar Uba ta Duniya da ake gudanarwa a ...

Adamu Abdullahi
Read More
Hon wanzam Zaki Dan Majalisa a Jihar Bauhci ya rasu a safiyar wannan rana
Babban Labari Jun 21, 2026

Hon wanzam Zaki Dan Majalisa a Jihar Bauhci ya rasu a safiyar wannan rana

Dan majalisar dokokin Jihar Bauchi mai wakiltar mazabar Sakwa kuma Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar, Wanzam Zaki, ya rasu.Wanzam ya rasu ne...

Adamu Abdullahi
Read More
Shin da gaske ne Kasar Iran ce ta yi Nasara a yakin gabas ta tsakiya?
Babban Labari Jun 21, 2026

Shin da gaske ne Kasar Iran ce ta yi Nasara a yakin gabas ta tsakiya?

Wani sabon bincike da aka gudanar a Isra’ila ya nuna cewa mafi yawan ‘yan ƙasar na ganin Iran ce ta fi cin moriyar rikicin Gabas ta Tsakiya da ku...

Adamu Abdullahi
Read More
Cutar Ebola ta kashe mutane 200 inda Sama da mutane 900 suka kamu a Afrika
Lafiya Jun 21, 2026

Cutar Ebola ta kashe mutane 200 inda Sama da mutane 900 suka kamu a Afrika

Cutar Ebola cikin Yan kwanaki ta yi ajalin mutane sama da 200, tare da kama jimillar mutane sama da 900, a cikin ƙasashen gabashin Afrika musamman Ja...

Adamu Abdullahi
Read More
MDD Ta Nuna Damuwa Kan Rashin Hukunta Masu Laifi a Najeriya
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 20, 2026

MDD Ta Nuna Damuwa Kan Rashin Hukunta Masu Laifi a Najeriya

Wakiliya ta musamman ta Majalisar Ɗinkin Duniya kan ’Yancin Addini ko Imani, Nazila Ghanea, ta bayyana cewa rashin hukunta masu aikata laifuka da k...

azubairu
Read More
Hukumar Lafiya a matakin farko Haɗin gwiwa da shugabanin Kananun hukumomin kano sun fito da wani Daftari mai matakai shida na inganta kiwon Lafiya a jihar kano
Lafiya Jun 20, 2026

Hukumar Lafiya a matakin farko Haɗin gwiwa da shugabanin Kananun hukumomin kano sun fito da wani Daftari mai matakai shida na inganta kiwon Lafiya a jihar kano

Hukumar Kula da Lafiya ta Matakin Farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) tare da Shugabannin Kananan Hukumomi 44 na jihar sun amince da wani daftarin tsarin ai...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!