YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Sabon Tsarin Gasar Kofin Duniya Mai Tawaga 48 Na Fuskantar Cece-kuce
Wassani Jun 26, 2026

Sabon Tsarin Gasar Kofin Duniya Mai Tawaga 48 Na Fuskantar Cece-kuce

Sabon tsarin Gasar Kofin Duniya da aka faɗaɗa zuwa tawaga 48 ya fara haifar da muhawara, yayin da ake ƙara nuna damuwa kan yadda ake tantance ƙasa...

azubairu
Read More
Watakila Rasha Ta Fara Komawa Gasar FIFA Ta Matasa 'Yan Ƙasa da Shekara 15
Wassani Jun 26, 2026

Watakila Rasha Ta Fara Komawa Gasar FIFA Ta Matasa 'Yan Ƙasa da Shekara 15

Akwai yiwuwar tawagar matasa ta Rasha ta halarci wata gasa da Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA) za ta shirya a karon farko tun bayan dakatar da ...

azubairu
Read More
Za a Yi Gwanjon Ƙwallon da Maradona Ya Ci Ingila da Hannu a Farashi Mai Tsoka
Wassani Jun 26, 2026

Za a Yi Gwanjon Ƙwallon da Maradona Ya Ci Ingila da Hannu a Farashi Mai Tsoka

Ana shirin yin gwanjon ƙwallon da fitaccen ɗan wasan Argentina, Diego Maradona, ya ci Ingila da ita a gasar cin Kofin Duniya ta 1986, inda za a fara...

azubairu
Read More
Manchester City Ta Cimma Yarjejeniya Da Nottingham Forest Kan Elliot Anderson
Wassani Jun 26, 2026

Manchester City Ta Cimma Yarjejeniya Da Nottingham Forest Kan Elliot Anderson

Manchester City ta cimma yarjejeniya da Nottingham Forest domin ɗaukar ɗan wasan tsakiya na Ingila, Elliot Anderson, kan kuɗin fam miliyan 116, wan...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kebbi Ta Musanta Rahoton MSF Kan Mutuwar Yara Sakamakon Tamowa
Babban Labari, Labaran gida, Lafiya Jun 26, 2026

Gwamnatin Kebbi Ta Musanta Rahoton MSF Kan Mutuwar Yara Sakamakon Tamowa

Gwamnatin Jihar Kebbi ta yi watsi da rahoton da ƙungiyar **Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar, wanda ya yi iƙirarin cewa ana samun mace-macen...

azubairu
Read More
'Yan Sanda Sun Gurfanar Da Ƙarin Mutum 17 Kan Kisan Da Aka Yi a Maraban Jos
Babban Labari, Tsaro Jun 26, 2026

'Yan Sanda Sun Gurfanar Da Ƙarin Mutum 17 Kan Kisan Da Aka Yi a Maraban Jos

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da gurfanar da wasu ƙarin mutum 17 da ake zargi da hannu a kisan gilla da aka yi wa wata mata a Unguwar Ma...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Jun 26, 2026

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Ci Gaba Da Yaƙi Da Miyagun Ƙwayoyi

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da kakkaɓe masu safarar miyagun ƙwayoyi da kuma masu ta'ammali da s...

azubairu
Read More
Obi ya bukaci shugaban Tinubu ya dage Samar da yansandan jihohi zuwa bayan zaben 2027
Babban Labari Jun 26, 2026

Obi ya bukaci shugaban Tinubu ya dage Samar da yansandan jihohi zuwa bayan zaben 2027

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya dakatar da aiwatar da tsarin kafa ‘yansandan jihohi h...

Adamu Abdullahi
Read More
Kotu ta rushe Umarnin yi wa jam'iyar NDC rajistar Zama jam'iya
Siyasa Jun 26, 2026

Kotu ta rushe Umarnin yi wa jam'iyar NDC rajistar Zama jam'iya

Babbar kotun tarayya da ke Lokoja ta soke wani hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta yi wa jam'iyyar NDC rajist...

Adamu Abdullahi
Read More
Taʻ ammali da miyagun kwayoyi na da alhakin kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar sokoto ke fuskanta – Gwamna Ahmed Aliyu
Babban Labari Jun 26, 2026

Taʻ ammali da miyagun kwayoyi na da alhakin kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar sokoto ke fuskanta – Gwamna Ahmed Aliyu

Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa Taʻ ammali da miyagun kwayoyi na da alhakin kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar k...

Adamu Abdullahi
Read More
Cibiyar Gyaran Hali ta Kiru a Jihar Kano ta nemi hadin kan masu ruwa da tsaki wajen kare matasa daga illolin shan miyagun ƙwayoyi
Babban Labari Jun 26, 2026

Cibiyar Gyaran Hali ta Kiru a Jihar Kano ta nemi hadin kan masu ruwa da tsaki wajen kare matasa daga illolin shan miyagun ƙwayoyi

Cibiyar Gyaran Hali ta Kiru a Jihar Kano ta yi kira ga iyaye, shugabannin al’umma, malamai da sauran masu ruwa da tsaki da su haɗa kai wajen kare m...

Adamu Abdullahi
Read More
Kasar Ireland ta bude damar Karatun Digiri na biyu kyauta( schooler ship) ga Yan Najeriya da ghana
Babban Labari Jun 26, 2026

Kasar Ireland ta bude damar Karatun Digiri na biyu kyauta( schooler ship) ga Yan Najeriya da ghana

Ofishin Jakadancin ƙasar Ireland da ke Najeriya ya sanar da cewa za a fara karɓar buƙatun shiga Shirin Ireland Fellows Programme na shekarar 2026 d...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!