YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

ICPC Ta Yi Watsi Da Buƙatar El-Rufai Ta Samun Kulawar Asibiti
General Jun 06, 2026

ICPC Ta Yi Watsi Da Buƙatar El-Rufai Ta Samun Kulawar Asibiti

Mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya zargi Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rash...

azubairu
Read More
Dangote Ya Ƙara Yawan Man Fetur Da Matatarsa Ke Tacewa A Rana
Kasuwanci, Labaran gida Jun 05, 2026

Dangote Ya Ƙara Yawan Man Fetur Da Matatarsa Ke Tacewa A Rana

Matatar man fetur ta Dangote ta ƙara yawan ɗanyen man da take tacewa zuwa ganga 700,000 a rana, bayan wani gwajin da hukumomin da ke kula da harkoki...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Shirya Kwaso Ƴan Ƙasarta 1,000 Daga Afirka Ta Kudu Sakamakon Zargin Nuna Wariya
General Jun 05, 2026

Najeriya Ta Shirya Kwaso Ƴan Ƙasarta 1,000 Daga Afirka Ta Kudu Sakamakon Zargin Nuna Wariya

Gwamnatin Najeriya ta fara shirye-shiryen kwaso sama da ƴan ƙasarta 1,000 daga Afirka ta Kudu sakamakon ƙara yawaitar tashin-tashina da zargin nuna...

azubairu
Read More
Haryanzu ana cigaba tafka muhara kan matsalar tsaro a nakeriya musamman a yankin arewa maso gabashi da kuma arewa ta tsakiya sai kuma wasu jihohi dake yankin Kudu maso yammaci
Babban Labari Jun 05, 2026

Haryanzu ana cigaba tafka muhara kan matsalar tsaro a nakeriya musamman a yankin arewa maso gabashi da kuma arewa ta tsakiya sai kuma wasu jihohi dake yankin Kudu maso yammaci

Haryanzu ana cigaba tafka muhara kan matsalar tsaro a nakeriya musamman a yankin arewa maso gabashi da kuma arewa ta tsakiya sai kuma wasu jihohi dake...

Adamu Abdullahi
Read More
MDD ta yi kira da a saki ɗalibai da malaman da aka sace a Oyo da Borno
Babban Labari Jun 05, 2026

MDD ta yi kira da a saki ɗalibai da malaman da aka sace a Oyo da Borno

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira da a saki ɗalibai da malaman da aka sace a Oyo da Borno a hare-haren da suka faru a jihohin.Mai kula da ayyukan ...

Adamu Abdullahi
Read More
Yan bindiga sun sace sarkin Fulani da mata biyu masu goyo a jihar kwara
Babban Labari Jun 05, 2026

Yan bindiga sun sace sarkin Fulani da mata biyu masu goyo a jihar kwara

Wasu 'yan bindiga sun kai samame rugar sarkin Fulani da ke gefen garin Lafiyagi, shalkwatar karamar hukumar Edun ta jihar Kwara, inda suka sace dan sa...

Adamu Abdullahi
Read More
NAHCON ta yi kira ga alhazan Najeriya da su cike takardun bayanan Lafiyarsu kafin komowa gida
Kasuwanci Jun 05, 2026

NAHCON ta yi kira ga alhazan Najeriya da su cike takardun bayanan Lafiyarsu kafin komowa gida

Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta bukaci dukkan alhazan kasar da ke shirin komawa gida bayan kammala aikin Hajjin bana da su tabbatar sun cike t...

Adamu Abdullahi
Read More
An samu gagarumim cigaba wajen kafa Yan sandan jihohi a Najeriya, cewar fadar Shugaban kasa
Babban Labari Jun 05, 2026

An samu gagarumim cigaba wajen kafa Yan sandan jihohi a Najeriya, cewar fadar Shugaban kasa

Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba wajen kafa rundunar ’yan sandan jihohi, inda ake sa ran za a gabatar da gyaran kundin ...

Adamu Abdullahi
Read More
Kungiyar lauyoyi ta NBA ta nuna damuwa Kan tsananta sharudan beli da alkalai ke yi a Najeriya
Babban Labari Jun 05, 2026

Kungiyar lauyoyi ta NBA ta nuna damuwa Kan tsananta sharudan beli da alkalai ke yi a Najeriya

Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta nuna damuwa kan yadda kotuna da jami’an tsaro ke sanya tsauraran sharuɗɗan beli da ke hana mutane da dama sam...

Adamu Abdullahi
Read More
Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026
Kasuwanci, Labaran gida Jun 04, 2026

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026Wasu sabbin bayanai da jaridar Punch ta tattaro sun ...

azubairu
Read More
Ƴanbindiga sun sace ɗalibai shida na Federal Polytechnic Kaura-Namoda a Zamfara
Labaran gida, Tsaro Jun 04, 2026

Ƴanbindiga sun sace ɗalibai shida na Federal Polytechnic Kaura-Namoda a Zamfara

Wasu da ake zargin ƴanbindiga ne sun yi garkuwa da ɗalibai shida na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya (Federal Polytechnic) da ke Ƙauran-Namoda...

azubairu
Read More
Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki
Kasuwanci, Labaran gida Jun 04, 2026

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarkin da t...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!