Masu neman sulhu sun faɗa hannun 'yan bindiga a Zamfara
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da dattijan wani ƙauye a Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara bayan sun amsa gayyatar yin sulhu da su domin ...
Read More
Showing 1340 articles
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da dattijan wani ƙauye a Ƙaramar Hukumar Maradun da ke Jihar Zamfara bayan sun amsa gayyatar yin sulhu da su domin ...
Read More
Manyan jami’an Majalisar Ɗinkin Duniya masu kula da harkokin ’yancin addini sun fara wata ziyarar aiki ta makwanni biyu a Najeriya domin nazarin ...
Read More
Satar mutane ta zama ɗaya daga cikin manyan dabarun da mayaƙan Boko Haram ke amfani da su a hare-haren da suke kaiwa a Najeriya tsawon sama da sheka...
Read More
Farashin danyen mai ya fara tashi a kasuwannin duniya sakamakon rahotannin musayar hare-hare tsakanin Iran da Isra’ila, lamarin da ya ƙara tayar da...
Read More
Ƙungiyar Hezbollah ta bayyana cewa ta harba jerin makamai masu linzami kan tarin motocin sojin Isra’ila tare da dakarunsu da ke kudancin Lebanon da...
Read MoreAtiku ya yabawa sojojin Najeriya kan ceto mutum 360 daga hannun Boko Haram a BornoTsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na...
Read More
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da sabbin matakan da nufinsu shi ne ƙarfafa bin ƙa’idojin kashe kuɗaɗen gwamnati da kuma inganta gaskiya da...
Read More
Hakan yabiyo bayan da jam’iyyar NDC ta cire wasu daga cikin ’yan takarar da tsagin Kwankwasiyya ya gabatar a Kano, tana mai cewa an karya yarjejen...
Read More
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Atiku Abubakar, ya yabawa jami’an tsaro bisa nas...
Read More
Hukumar Bunƙasa Noma da Raya Karkara ta Jihar Kano (KNARDA) ta yi gargaɗi ga manoma da al’ummar jihar kan wasu mutane da ke amfani da sunanta waje...
Read More
Shugaban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid, Florentino Pérez, ya sake lashe zaɓen shugabancin ƙungiyar ba tare da hamayya ba, wanda hakan ya ...
Read More
Gwamnatin Tarayya ta sauya ranar fara jigilar rukunin farko na ‘yan Najeriya da ke son dawowa daga ƙasar Afirka ta Kudu, biyo bayan hare-haren kin...
Read More