Putin ya bayar da umarnin dakatar da hare-hare kan Kyiv na kwanaki uku
Fadar gwamnatin Rasha, Kremlin, ta ce Shugaba Vladimir Putin ya bayar da umarnin dakatar da hare-haren da ake kai wa Kyiv na tsawon kwanaki uku, a dai...
Read More
Showing 1340 articles
Fadar gwamnatin Rasha, Kremlin, ta ce Shugaba Vladimir Putin ya bayar da umarnin dakatar da hare-haren da ake kai wa Kyiv na tsawon kwanaki uku, a dai...
Read More
Akalla mutane 60 ne suka mutu sakamakon sabuwar arangama tsakanin dakarun gwamnatin Yemen da ke samun goyon bayan Saudiyya da mayaƙan Houthi, kamar y...
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta ceto mutane 23 da aka yi garkuwa da su, tare da dakile wani yunƙurin sace wasu mutane a yayin samamen da dakarunta s...
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamiti na musamman domin daukar matakan gaggawa kan barkewar cutar Mashako a jihar.An kafa kwamitin ne da nu...
Read More
Kwamitin da gwamnatin Jihar Kano ta kafa domin gudanar da bincike kan musabbabin mutuwar wata dalibar makarantar St. Louis, Maimuna Nihal, ya bayyana ...
Read More
Kafofin yaɗa labarai na Koriya ta Kudu sun ruwaito cewa gwamnatin ƙasar na shirin tura sojoji da kayan aiki domin tallafawa abin da ta kira “’ya...
Read More
An ceto wasu ma’aikata biyu da ransu daga tashar samar da wutar lantarki ta ruwa ta Trishuli 3A a Nepal, sama da mako guda bayan wata mummunar ambal...
Read More
Aƙalla mutum 37 ne aka ruwaito sun mutu bayan sun shaƙi hayaƙi mai guba yayin da ake zargin wasu mutane da satar man fetur a wani wurin sauke kaya ...
Read More
Fiye da mutane 900 ne suka mutu sakamakon hare-haren Isra’ila a Zirin Gaza tun farkon wannan shekara, duk da yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimm...
Read More
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya jagoranci taron Majalisar Tsaro ta Jihar a ranar Laraba, domin duba halin tsaro a jihar, yayin da rundunar â...
Read More
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya ce yana da yaƙinin cewa gwamnatin Iran za ta ruguje nan ba da jimawa ba.Netanyahu ya bayyana hakan ne...
Read More
Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad Sani, ya rasu bayan shafe shekara 46 yana kan karagar mulkin masarautar.Sakataren Masarautar Gu...
Read More