Gwamnatin Tarayya Ta Yi Barazanar Soke Kwangilar Hanyar Benin-Asaba
Gwamnatin Tarayya ta ce tana duba yiwuwar soke yarjejeniyar rangwame ta aikin hanyar Benin–Asaba saboda zargin gazawar kamfanin da aka bai wa aikin ...
Read More
Showing 1340 articles
Gwamnatin Tarayya ta ce tana duba yiwuwar soke yarjejeniyar rangwame ta aikin hanyar Benin–Asaba saboda zargin gazawar kamfanin da aka bai wa aikin ...
Read More
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’i ta Najeriya, JAMB, ta bullo da sabon tsarin da zai bai wa ɗalibai damar tantancewa da kuma loda sakamakon...
Read More
Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya buƙaci ƙasashen Afirka da su ƙarfafa masana’antunsu domin samar da guraben ayyukan yi, bun...
Read More
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya mika sakon ta’aziyya ga iyalan, abokan arziki da abokan aikin fitaccen jarumin Nollywood, mai shirya fina-finai k...
Read More
Kamfanin NNPC Limited da abokan hulɗarsa na OML 118 sun rattaba hannu kan muhimman yarjejeniyoyi da za su ciyar da aikin Bonga Southwest/Aparo gaba z...
Read More
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta gargadi jam’iyyun siyasa da su guji duk wani mataki da ka iya kawo cikas ga zaman lafiya ko jefa rayukan ja...
Read More
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da masu zuba jari domin tabbatar da nasarar noman shinkafa a babbar gonar Jangwa-Agwatashi da ...
Read More
Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya, Oluremi Tinubu, ta buƙaci Musulman ƙasar da su yi koyi da rayuwa da koyarwar Annabi Muhammad (S.A.W) yayin da su...
Read More
Fadar shugaban ƙasar Rasha ta ce ba ta da wani bayani kan dalilin da ya sa wani jirgin jigilar kaya na sojojin Amurka ya sauka a filin jirgin Vnukovo...
Read More
Gwamnatin Indiya ta ce za ta fitar da wani kaso na albasar da ta jibge a rumbunan ajiyarta, domin ƙara yawan kayan a kasuwanni tare da rage tashin fa...
Read More
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci ’yan ƙasar da su ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun mafita ga matsalolin tsaro da sau...
Read More
A cikin wata tattaunawa ta musamman da ArewaTracks ta yi da fitaccen mawakin Hausa, Auta MG Boy, ya yi bayani kan asalin sunansa, waƙoƙin da suka ta...
Read More