YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1344 articles

Sanatan Amurka Lindsey Graham Ya Rasu Yana Da Shekaru 71
Babban Labari, Labaran gida Jul 12, 2026

Sanatan Amurka Lindsey Graham Ya Rasu Yana Da Shekaru 71

Sanata mai wakiltar jam'iyyar Republican daga jihar South Carolina a Majalisar Dattawan Amurka, Lindsey Graham, ya rasu yana da shekaru 71 bayan wata ...

azubairu
Read More
Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, Ya Rasu
Babban Labari, Labaran Ketare Jul 12, 2026

Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, Ya Rasu

Gwamnatin Qatar ta sanar da rasuwar tsohon Sarkin ƙasar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, wanda ya rasu yana da shekaru 74 a duniya.Sheikh Hamad ya...

azubairu
Read More
Senegal Ta Sallami Kocinta Bayan Ficewa Daga Gasar Kofin Duniya
Wassani Jul 12, 2026

Senegal Ta Sallami Kocinta Bayan Ficewa Daga Gasar Kofin Duniya

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Senegal (FSF) ta sanar da fara aikin kawo ƙarshen kwangilar kocin ƙungiyar ƙasa, Pape Thiaw, da ma'aikatansa, bayan ficew...

azubairu
Read More
Wasu matasa a Maidugurin Jihar Borno, sun gudanar da zanga-zangar adawa da matsalar tsaro
Babban Labari Jul 12, 2026

Wasu matasa a Maidugurin Jihar Borno, sun gudanar da zanga-zangar adawa da matsalar tsaro

Matasa da ɗalibai a Jihar Borno sun gudanar da zanga-zanga a ranar Lahadi domin nuna adawa da rashin tsaro, tare da kira ga ‘yan Najeriya da su mar...

Adamu Abdullahi
Read More
Iran ta sake rufe Mashigin Ruwan Hormuz bayan musayar sabbin hare-hare da Amurka
Labaran Ketare Jul 12, 2026

Iran ta sake rufe Mashigin Ruwan Hormuz bayan musayar sabbin hare-hare da Amurka

Amurka ta ƙaddamar da hare-haren soji kan wasu wurare a Iran bayan da dakarun Juyin Juya Halin Iran suka kai hari kan wani jirgin ruwan dakon kaya a ...

Sultan Bello
Read More
INEC ta kara wa'adin mika sunayen 'yan takara a zaben 2027
Siyasa Jul 12, 2026

INEC ta kara wa'adin mika sunayen 'yan takara a zaben 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da tsawaita wa’adin gabatar da sunayen ‘yan takarar shugaban ƙasa da na ‘yan majalisar d...

Sultan Bello
Read More
Sojojin saman Najeriya sun kashe gomman ‘Yan Boko Haram a Hare-haren sama a Borno
Tsaro Jul 12, 2026

Sojojin saman Najeriya sun kashe gomman ‘Yan Boko Haram a Hare-haren sama a Borno

Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta ce ta kashe gomman mayaƙan ƙungiyar Boko Haram a wani jerin hare-haren sama da ta kai kan wuraren ɓuyar ƙun...

Sultan Bello
Read More
Masar Da Qatar Sun Yi Kira Ga Amurka Da Iran Su Koma Kan Teburin Tattaunawa
Babban Labari, Labaran Ketare, Tsaro Jul 11, 2026

Masar Da Qatar Sun Yi Kira Ga Amurka Da Iran Su Koma Kan Teburin Tattaunawa

Masar da Qatar sun yi kira ga Amurka da Iran da su dawo kan teburin tattaunawa domin neman mafita ta lumana ga rikicin da ke tsakanin ƙasashen biyu.K...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Sake Zaɓen Shettima A Matsayin Abokin Takararsa Na Zaɓen 2027
Labaran gida, Siyasa Jul 11, 2026

Tinubu Ya Sake Zaɓen Shettima A Matsayin Abokin Takararsa Na Zaɓen 2027

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake zaɓen Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, a matsayin abokin takararsa domin neman wa'adi na biy...

azubairu
Read More
An Kuɓutar Da Dukkan Ɗalibai Da Malaman Makaranta Da Aka Sace A Jihar Oyo
Labaran gida, Tsaro Jul 11, 2026

An Kuɓutar Da Dukkan Ɗalibai Da Malaman Makaranta Da Aka Sace A Jihar Oyo

Fadar Shugaban Ƙasa ta sanar da cewa an kuɓutar da dukkan ɗalibai da malaman makaranta da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Orire da ke jihar...

azubairu
Read More
Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horarwa
Wassani Jul 11, 2026

Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horarwa

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horar da kungiyar, gabanin fara kakar wasannin Najeriya ta ...

Sultan Bello
Read More
Tinubu yayi alkawarin hukunta duk wanda aka kama da hannu kan sace dalibai a jihar Oyo
Labaran gida Jul 11, 2026

Tinubu yayi alkawarin hukunta duk wanda aka kama da hannu kan sace dalibai a jihar Oyo

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin cewa gwamnatin tarayya za ta tabbatar an hukunta duk wadanda aka kama da hannu a sace dalibai da malam...

Sultan Bello
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!