Gwamnatin Jihar Kano ta kama wasu jabun magunguna da kuɗinsu ya haura Naira miliyan 200.
Wannan na cikin sanarwar da Amir Abdullahi Kima, mamba a Kwamitin Kar-takwa na Yaƙi da Fatauci da Safarar Miyagun Kwayoyi, Muggan Makamai da Ƙananan...
Read More