YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Malaman addini da siyasar 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 25, 2026

Malaman addini da siyasar 2027

A tsawon shekaru, malaman addini sun kasance cikin fitattun muryoyin da al’umma ke saurare a Najeriya, musamman a yankunan Arewa, inda suke da gagar...

azubairu
Read More
Netanyahu, Iran ta yi yunƙurin kashe ɗaya daga cikin ’ya’yana
Labaran Ketare Aug 25, 2026

Netanyahu, Iran ta yi yunƙurin kashe ɗaya daga cikin ’ya’yana

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya yi ikirarin cewa Iran ta yi yunƙurin kashe ɗaya daga cikin ’ya’yansa maza biyu, sai dai bai bayy...

azubairu
Read More
Gwamnan Jihar Bayelsa Douye Diri ya bukaci Musulmi su yi riko da koyarwar Annabi Muhammad (SAW)
Babban Labari Aug 25, 2026

Gwamnan Jihar Bayelsa Douye Diri ya bukaci Musulmi su yi riko da koyarwar Annabi Muhammad (SAW)

Gwamnan Jihar Bayelsa, Sanata Douye Diri, ya bukaci Musulmi da su yi amfani da bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) wajen tunani da kuma aiwatar da k...

Adamu Abdullahi
Read More
Dino malaye ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mukku fara Shirin ficewa daga Vila gabanin zaben 2027 - Dino Malaye ga shugaban kasa Tinubu
General Aug 25, 2026

Dino malaye ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mukku fara Shirin ficewa daga Vila gabanin zaben 2027 - Dino Malaye ga shugaban kasa Tinubu

Wani jigo a jam’iyyar ADC, Dino Melaye, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da mukarrabansa da su fara tattara kayansu daga Fadar Shugaban Ƙasa.Ya na mai...

Adamu Abdullahi
Read More
Yadda aka Angano gawar wani Dan acaba dan asalin Karamar hukumar bagwai a wani kango a Abuja
General Aug 25, 2026

Yadda aka Angano gawar wani Dan acaba dan asalin Karamar hukumar bagwai a wani kango a Abuja

An gano gawar wani Dan acaba mai suna Nura Yusuf, Wanda akai zargin ya bata makonni da suka gabata a wani kango bayan ya dauki wasu fasinja zuwa hanya...

Adamu Abdullahi
Read More
Torres ya zura ƙwallaye biyu yayin da PSG ta farke daga ci 2-0 ta tashi canjaras da Rennes
Wassani Aug 24, 2026

Torres ya zura ƙwallaye biyu yayin da PSG ta farke daga ci 2-0 ta tashi canjaras da Rennes

Ferran Torres ya zura ƙwallaye biyu a mintuna na ƙarshe, inda ya taimaka wa Paris Saint-Germain (PSG) ta dawo daga ci 2-0 ta tashi 2-2 da Rennes a w...

azubairu
Read More
Benitez ya yi mamakin yadda Arbeloa ya zama koci, yayin da zai kara da Alonso
Wassani Aug 24, 2026

Benitez ya yi mamakin yadda Arbeloa ya zama koci, yayin da zai kara da Alonso

Lokacin da aka tambayi tsohon kocin Liverpool, Rafael Benitez, ko ya taɓa tunanin cewa tsoffin ‘yan wasansa, Xabi Alonso da Alvaro Arbeloa, za su z...

azubairu
Read More
Sheikh Jingir ya buƙaci Tinubu ya yi adalci ga Musulmi da Kiristoci
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa Aug 24, 2026

Sheikh Jingir ya buƙaci Tinubu ya yi adalci ga Musulmi da Kiristoci

Shugaban Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’ikamatis Sunnah (JIBWIS), reshen Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya buƙaci Shugaban Najeriya, Bo...

azubairu
Read More
Ƙwallon “Hand of God” na Maradona ya samu mai siya kan £2.5m
Babban Labari, Wassani Aug 24, 2026

Ƙwallon “Hand of God” na Maradona ya samu mai siya kan £2.5m

Ƙwallon da fitaccen ɗan wasan Argentina, Diego Maradona, ya zura shahararren ƙwallonsa na “Hand of God” a gasar cin kofin duniya ta 1986, ya sa...

azubairu
Read More
Minista: Dawo da tallafin man fetur zai mayar da Najeriya baya
Babban Labari, Siyasa Aug 24, 2026

Minista: Dawo da tallafin man fetur zai mayar da Najeriya baya

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya ce sake dawo da tallafin man fetur zai iya mayar da tattalin arzikin Najeriya ciki...

azubairu
Read More
Kwankwaso ya soki kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 24, 2026

Kwankwaso ya soki kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na 2027

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki jerin sunayen kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na ...

azubairu
Read More
Tinubu ya bayar da umarnin sake duba kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 24, 2026

Tinubu ya bayar da umarnin sake duba kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na 2027

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin sake nazarin jerin sunayen kwamitin yaƙin neman zaɓen jam’iyyar APC na zaɓen shugaban ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!