YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

TikTok Ta Amince da Biyan Dala Miliyan 400 Kan Keta Sirrin Yara
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 22, 2026

TikTok Ta Amince da Biyan Dala Miliyan 400 Kan Keta Sirrin Yara

Kamfanin TikTok ya amince da biyan dala miliyan 400 domin sasanta wata ƙara da gwamnatin Amurka ta shigar kan zargin keta haƙƙin sirrin yara, a wan...

azubairu
Read More
Tinubu Ya Fitar da Kwamitin Yaƙin Neman Sake Zaɓensa na 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 22, 2026

Tinubu Ya Fitar da Kwamitin Yaƙin Neman Sake Zaɓensa na 2027

A daidai lokacin da ’yan Najeriya ke fara bibiyar yadda siyasar zaɓen 2027 za ta kasance, rahotanni sun ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fitar da je...

azubairu
Read More
Iran Ta Ba Wa Wasu Tankokin Mai Na Iraqi Izinin Wucewa Mashigar Hormuz
Labaran Ketare Aug 22, 2026

Iran Ta Ba Wa Wasu Tankokin Mai Na Iraqi Izinin Wucewa Mashigar Hormuz

Iran ta ba da izini ga wasu tankokin dakon man Iraqi da su ratsa mashigar Hormuz, bayan da gwamnatin Baghdad ta yi ta neman wannan dama ta hanyoyi dab...

azubairu
Read More
Wike Ya Bukaci Magoya Bayan Tinubu Su Mayar da Hankali Kan Nasarar 2027 a Yankunansu
Babban Labari, Siyasa Aug 22, 2026

Wike Ya Bukaci Magoya Bayan Tinubu Su Mayar da Hankali Kan Nasarar 2027 a Yankunansu

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bukaci masu ruwa da tsaki da ke goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu da su mayar da hankali waj...

azubairu
Read More
Sama da Mutum 100 Sun Bace Bayan Hare-haren ’Yan Bindiga a Neja
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 22, 2026

Sama da Mutum 100 Sun Bace Bayan Hare-haren ’Yan Bindiga a Neja

Sama da mutum 100 ne ake zargin an sace bayan wasu hare-haren da ’yan bindiga suka kai wasu kauyuka da dama a ƙaramar hukumar Borgu ta jihar Neja, ...

azubairu
Read More
Nasarorin Hajiya Gambo Sawaba
Nishadi Aug 21, 2026

Nasarorin Hajiya Gambo Sawaba

Kodayake tarihin Hajiya Gambo Sawaba ya cika da wahalhalu, hakan bai hana ta barin gado mai ɗorewa ba. A zahiri ma, irin ƙalubalen da ta sha ne suka...

azubairu
Read More
Gwamnatin tarayya ta ayyana Talata a matsayin ranar hutun Maulidi
Babban Labari, Labaran gida Aug 21, 2026

Gwamnatin tarayya ta ayyana Talata a matsayin ranar hutun Maulidi

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar hutun ƙasa domin bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW).Ministan Harkokin Ciki...

azubairu
Read More
Sanata Saliu Mustapha ya fice daga APC
General Aug 21, 2026

Sanata Saliu Mustapha ya fice daga APC

Sanata Saliu Mustapha, mai wakiltar mazabar Kwara ta Tsakiya, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC, yayin da rikicin cikin gida na jam’iyyar k...

azubairu
Read More
IGP ya gargadi ’yan siyasa kan amfani da matasa wajen tayar da rikici
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Aug 21, 2026

IGP ya gargadi ’yan siyasa kan amfani da matasa wajen tayar da rikici

Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Tunji Disu, ya gargadi ’yan siyasa da su guji ɗaukar matasa ko ba su makamai domin amfani da su wajen kai w...

azubairu
Read More
EFCC ta janye karar da ta shigar kan Maryam Shehu bisa zargin bata suna
Labaran gida, Tsaro Aug 21, 2026

EFCC ta janye karar da ta shigar kan Maryam Shehu bisa zargin bata suna

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) ta janye karar da ta shigar kan Maryam Isah Shehu da Abubakar Shuraim Abdulhamad, waɗanda ak...

azubairu
Read More
KWANKWASO YA NEMI BINCIKE KAN HATSARIN KWALWALEN SOKOTO
Siyasa Aug 21, 2026

KWANKWASO YA NEMI BINCIKE KAN HATSARIN KWALWALEN SOKOTO

Tsohon Gwamnan Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Rabiu Kwankwaso, ya jajanta wa iyalan mutanen da suk...

azubairu
Read More
An mayar da tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, gidan yari
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 21, 2026

An mayar da tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, gidan yari

An mayar da tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan, gidan yari bayan an kai shi asibiti a Islamabad domin duba lafiyarsa.Khan, mai shekara 73, an ka...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!