YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

PEZESHKIAN: LOKACI YA YI DA A KAWO ƘARSHEN YAƘIN IRAN DA AMURKA
Labaran Ketare Aug 21, 2026

PEZESHKIAN: LOKACI YA YI DA A KAWO ƘARSHEN YAƘIN IRAN DA AMURKA

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce lokaci ya yi da za a kawo ƙarshen yaƙin da ƙasar ke yi da Amurka, yana mai cewa a halin yanzu Iran c...

azubairu
Read More
MUTUM TAKWAS SUN RASU A HATSARIN JIRGIN SOJAN AMURKA A ALASKA
Labaran Ketare Aug 21, 2026

MUTUM TAKWAS SUN RASU A HATSARIN JIRGIN SOJAN AMURKA A ALASKA

Rundunar Sojin Saman Amurka ta tabbatar da mutuwar mutane takwas bayan wani jirgin sama da ke aiki a ƙarƙashin rundunar ya yi hatsari a jihar Alaska...

azubairu
Read More
EBOLA TA BARAZANA A KWANGO, YARA 180 SUN RASA IYAYENSU
Lafiya Aug 21, 2026

EBOLA TA BARAZANA A KWANGO, YARA 180 SUN RASA IYAYENSU

Wani sabon rahoto daga ƙungiyar Save the Children ya ce aƙalla yara 180 ne suka rasa iyayensu biyu ko kuma waɗanda ke kula da su sakamakon barkewar...

azubairu
Read More
BIL’ADAMA MAFI TSUFA A DUNIYA TA CIKA SHEKARA 117
Labaran Ketare, Nishadi Aug 21, 2026

BIL’ADAMA MAFI TSUFA A DUNIYA TA CIKA SHEKARA 117

Ethel Caterham, wadda ake yi wa kallon mace mafi tsufa da ke raye a duniya, ta cika shekara 117 a yau Juma’a.Dattijuwar ta yi bikin zagayowar ranar ...

azubairu
Read More
Mutum 48 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sokoto
Babban Labari, Labaran gida Aug 21, 2026

Mutum 48 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sokoto

Kimanin mutane 48 ne suka rasa rayukansu, yayin da ake ci gaba da neman wasu yara 12 da suka ɓace bayan wani kwale-kwale ya kife a yankin Goronyo da ...

azubairu
Read More
Iyayen yaran da aka sace a Borno sun yi zanga-zanga
Babban Labari, Labaran gida Aug 21, 2026

Iyayen yaran da aka sace a Borno sun yi zanga-zanga

Iyayen yaran da aka sace a jihar Borno sun gudanar da zanga-zanga a garin Uba ranar Alhamis, domin neman gwamnatin Najeriya ta gaggauta ceto kusan yar...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kano za ta takaita zirga-zirgar manyan motoci a cikin birni da rana
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Gwamnatin Kano za ta takaita zirga-zirgar manyan motoci a cikin birni da rana

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirin takaita shigowar manyan motoci cikin birnin Kano daga ƙarfe 6:00 na safe zuwa dare, domin rage cunkoson ababe...

azubairu
Read More
Tinubu ya gana da shugaban ICPC a fadar shugaban ƙasa
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Tinubu ya gana da shugaban ICPC a fadar shugaban ƙasa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC, Dr. Musa Aliyu, a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja....

azubairu
Read More
Majalisar dokokin Bangladesh ta zaɓi Mirza Fakhrul a matsayin shugaban ƙasa
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Majalisar dokokin Bangladesh ta zaɓi Mirza Fakhrul a matsayin shugaban ƙasa

Majalisar dokokin Bangladesh ta zaɓi Mirza Fakhrul Islam Alamgir a matsayin sabon shugaban ƙasar, a wani zaɓen shugaban ƙasa na farko da aka fafat...

azubairu
Read More
Kwale-kwale ya kife a Sokoto, an gano gawarwakin mutum 40
Babban Labari, Labaran gida Aug 20, 2026

Kwale-kwale ya kife a Sokoto, an gano gawarwakin mutum 40

Wani kwale-kwale ya kife a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, lamarin da ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 40, yayin da ake ci gaba da...

azubairu
Read More
Gwamnatin Najeriya ta amince da shirin daina hukunta mutanen da suka yi yunƙurin kashe kansu.
Babban Labari Aug 20, 2026

Gwamnatin Najeriya ta amince da shirin daina hukunta mutanen da suka yi yunƙurin kashe kansu.

Gwamnatin Najeriya ta amince da shirin daina hukunta mutanen da suka yi yunƙurin kashe kansu, a wani mataki da ake ganin zai kawo sauyi a fannin kula...

azubairu
Read More
Atiku Ya Yi Alkawarin Maido da Tallafin Man Fetur Idan Ya Ci Zaɓen 2027
Babban Labari, Siyasa Aug 20, 2026

Atiku Ya Yi Alkawarin Maido da Tallafin Man Fetur Idan Ya Ci Zaɓen 2027

Dan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa zai mayar da tallafin man fetur idan ya samu nasara a zaɓen...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!