YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1344 articles

Gwamnatin tarayya ta shawarci 'yan Najeriya da ke zaune a Afirka ta Kudu da  su fice daga kasar idan rayuwarsu na cikin hatsari
Babban Labari Jul 06, 2026

Gwamnatin tarayya ta shawarci 'yan Najeriya da ke zaune a Afirka ta Kudu da su fice daga kasar idan rayuwarsu na cikin hatsari

Gwamnatin tarayya ta shawarci 'yan Najeriya da ke zaune a Afirka ta Kudu da ke jin rayuwarsu na cikin hadari su yi amfani da damar jiragen da gwamnati...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnatin Tinubu ta ciyo bashin Dala biliyan 11.4 daga bankin duniya cikin shekara uku
Labaran gida Jul 06, 2026

Gwamnatin Tinubu ta ciyo bashin Dala biliyan 11.4 daga bankin duniya cikin shekara uku

Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta samu rancen da ya kai Dala biliyan 11.4 daga Bankin Duniya tsakanin watan Yunin 2023 zuwa Yunin 2026, kamar yadda wan...

Sultan Bello
Read More
Ƴan bindiga sun kashe manoma tara, tare da yin garkuwa da wasu da dama a Kaduna
Tsaro Jul 06, 2026

Ƴan bindiga sun kashe manoma tara, tare da yin garkuwa da wasu da dama a Kaduna

Rahotanni sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari a wani ƙauye da ke jihar Kaduna, inda suka kashe manoma tara tare da yin garkuwa da wasu da...

Sultan Bello
Read More
Dalilin dayasa hukumar zabe INEC ta sanar da tsawaita wa’adin rijistar masu zaɓe
Labaran gida Jul 06, 2026

Dalilin dayasa hukumar zabe INEC ta sanar da tsawaita wa’adin rijistar masu zaɓe

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana dalilin da ya sa ta tsawaita wa’adin ci gaba da yin rajistar masu zaɓe (CVR) da ƙarin mak...

Sultan Bello
Read More
Amurka Za Ta Sanya Ido Kan Zaɓen Najeriya na 2027 – Ɗan Majalisar Wakilai
Labaran Ketare Jul 06, 2026

Amurka Za Ta Sanya Ido Kan Zaɓen Najeriya na 2027 – Ɗan Majalisar Wakilai

Ɗan Majalisar Wakilan Amurka, Riley Moore, ya ce ƙasar Amurka za ta sanya ido sosai kan yadda za a gudanar da babban zaɓen Najeriya na shekarar 202...

Sultan Bello
Read More
Hada-Hadar Kudade
Kasuwanci Jul 06, 2026

Hada-Hadar Kudade

DOLLAR ₦ 1,370UAE DIRHAM ₦ 378CEFA ₦ 2,391RIYAL ₦ 365

Sultan Bello
Read More
Tsananin Zafin Rana da Iska Sun Ƙara Rura Gobarar Daji a Kudancin Turai
Labaran Ketare Jul 05, 2026

Tsananin Zafin Rana da Iska Sun Ƙara Rura Gobarar Daji a Kudancin Turai

Tsananin zafin rana da ya kai kusan digiri 40 a ma'aunin Celsius tare da iska mai ƙarfi sun ƙara rura gobarar daji a sassan kudancin Turai, lamarin ...

azubairu
Read More
Trump: Netanyahu Ya San Wane Ne Jagora a Tsakaninmu
General Jul 05, 2026

Trump: Netanyahu Ya San Wane Ne Jagora a Tsakaninmu

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya san wane ne jagora a tsakaninsu, yana mai jaddada cewa da...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyoyin Naira Ba Tare da Kasafin Kuɗi ba
Babban Labari Jul 05, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyoyin Naira Ba Tare da Kasafin Kuɗi ba

Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da zargin cewa ta kashe sama da naira tiriliyan 8 ba tare da an tanadi kuɗin a cikin kasafin kuɗi ba, tana mai cewa an...

azubairu
Read More
Shugaban Senegal Faye Ya Kafa Sabuwar Jam'iyya Bayan Rabuwarsa da Sonko
Labaran Ketare Jul 05, 2026

Shugaban Senegal Faye Ya Kafa Sabuwar Jam'iyya Bayan Rabuwarsa da Sonko

Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sanar da kafa sabuwar jam'iyyar siyasa, matakin da ya tabbatar da rabuwar siyasarsa da Firaministan...

azubairu
Read More
Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye Naira Triliyan 8 a kasafin kuɗin bara don zaben 2027
Labaran gida Jul 05, 2026

Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye Naira Triliyan 8 a kasafin kuɗin bara don zaben 2027

Gwamnatin shugaba Tinubu ta musanta sakaye kudi kimanin Naira Triliyan 8 a kasafin kuɗin bara don amfani da ita a zaɓe mai zuwa.Wannan na matsayin m...

Adamu Abdullahi
Read More
NDLEA ta kama wata taohuwa yar Shekara 67 dake zaune a birtaniya  dauke da kilo 13 na Hodar ibilis a Legas
Babban Labari Jul 05, 2026

NDLEA ta kama wata taohuwa yar Shekara 67 dake zaune a birtaniya dauke da kilo 13 na Hodar ibilis a Legas

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta kama wata tsohuwa 'yar Najeriya mai shekaru 67 da ke zama a Birtaniya, Misis Mary Barek,...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!