YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Operation Fansar yamma dake yaki da yan ta'adda a Arewa maso gabas, sun kashe Lakurawa 2 tare kwace makamai da alburusai masu yawa
Tsaro Jun 28, 2026

Operation Fansar yamma dake yaki da yan ta'adda a Arewa maso gabas, sun kashe Lakurawa 2 tare kwace makamai da alburusai masu yawa

Dakarun Sashe na 2 na Rundunar Haɗin Gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA da ke Arewa maso Yamma sun kashe wasu da ake zargin 'yan ta'addan Lakurawa biyu ...

Adamu Abdullahi
Read More
Irin hukunci da kotu ke Yankewa Kan jami'yun Siyasa a Najeriya, na Baraza ga Dimukradiya tare da rage damar adawa - ADC
Siyasa Jun 28, 2026

Irin hukunci da kotu ke Yankewa Kan jami'yun Siyasa a Najeriya, na Baraza ga Dimukradiya tare da rage damar adawa - ADC

Mai magana da yawun jam’iyyar, Bolaji Abdullahi, ya bayyana cewa hukuncin na barazana ne ga dimokuraɗiyyar Nijeriya, yana mai cewa irin waɗannan m...

Adamu Abdullahi
Read More
''An yi wa kalaman Matar shugaban kasa gugurwar fahimta Kan Sana'ar kosai da kuliluli" - Abayomi Nurain jigo a APC
Babban Labari Jun 28, 2026

''An yi wa kalaman Matar shugaban kasa gugurwar fahimta Kan Sana'ar kosai da kuliluli" - Abayomi Nurain jigo a APC

Jigo a jam'iyyar APC Abayomi Nurain Mumuni, ya kare Uwargidan Shugaban Ƙasa Oluremi Tinubu, kan suka da ake mata bayan ta shawarci 'yan Najeriya...

Adamu Abdullahi
Read More
Iran ta kai hari kan sansanin Ali al-Salem da ke Kuwait, da kuma hedikwatar rundunar ruwa ta Amurka da ke Bahrain
Labaran Ketare Jun 28, 2026

Iran ta kai hari kan sansanin Ali al-Salem da ke Kuwait, da kuma hedikwatar rundunar ruwa ta Amurka da ke Bahrain

Kamfanin dillancin labaran Reuters ya rawaito cewa wani jami’in Amurka ya tabbatar da cewa Iran ta harba makamai masu linzami da kuma jiragen sama m...

Adamu Abdullahi
Read More
Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 28, 2026

Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka

Lamarin ya auku ne bayan da ƙasashen Amurka da Iran kowannensu ya ƙaddamar da hare-hare a kan takwaransa, wanda hakan ya zama mafi munin taɓarɓare...

Adamu Abdullahi
Read More
TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki na Wucin Gadi a Kano da Wasu Jihohi Biyar
Babban Labari, Labaran gida Jun 27, 2026

TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki na Wucin Gadi a Kano da Wasu Jihohi Biyar

Kamfanin Watsa Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa mazauna da 'yan kasuwa a jihohin Kano, Katsina, Jigawa, Bauchi da Yobe za su fuskanci...

azubairu
Read More
NDLEA Ta Ƙwace Miyagun Ƙwayoyi Masu Darajar Kusan Naira Biliyan 5 a Tashar Onne
Babban Labari, Labaran gida Jun 27, 2026

NDLEA Ta Ƙwace Miyagun Ƙwayoyi Masu Darajar Kusan Naira Biliyan 5 a Tashar Onne

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da ƙwace miyagun ƙwayoyi da darajarsu ta kai kusan naira biliyan 5 a tashar ...

azubairu
Read More
Ana Gudanar da Aikin Tsaftar Muhalli na Ƙarshen Wata a Jihohin Arewa
Labaran gida, Lafiya Jun 27, 2026

Ana Gudanar da Aikin Tsaftar Muhalli na Ƙarshen Wata a Jihohin Arewa

Ana gudanar da aikin tsaftar muhalli na ƙarshen wata a yau Asabar a jihohi da dama na Arewacin Najeriya, inda gwamnatocin jihohi suka dakatar da zirg...

azubairu
Read More
Jarumin Nollywood Joseph Momodu Ya Shiga Rundunar Sojin Amurka
Nishadi Jun 27, 2026

Jarumin Nollywood Joseph Momodu Ya Shiga Rundunar Sojin Amurka

Fitaccen jarumin masana'antar fina-finan Nollywood, Joseph Momodu, ya shiga rundunar sojin Amurka a hukumance, lamarin da ya nuna sabon babi a rayuwar...

azubairu
Read More
Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki ya ta kalubalanci hukunci kotu na soke rajistar NDC
Babban Labari Jun 26, 2026

Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki ya ta kalubalanci hukunci kotu na soke rajistar NDC

Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki SAN ya soki hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya soke hukuncinta na baya wanda ya umarci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta...

Adamu Abdullahi
Read More
NDC Ta Ce Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin  Soke Rajistarta
Labaran gida, Siyasa Jun 26, 2026

NDC Ta Ce Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Soke Rajistarta

Jam'iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta yanke, wanda ya soke umarnin da ya bai wa Huku...

azubairu
Read More
Mutane 17 Sun Jikkata Bayan Wata Mota Ta Kutsa Cikin Masu Murnar Nasarar Mexico
Wassani Jun 26, 2026

Mutane 17 Sun Jikkata Bayan Wata Mota Ta Kutsa Cikin Masu Murnar Nasarar Mexico

Akalla mutum 17 ne suka jikkata bayan wata mota ta kutsa cikin taron jama'a a garin Cabo San Lucas na ƙasar Mexico, yayin da mutane ke murnar nasarar...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!