YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Hukumar Shige da Fice Ta Musanta Cewa An Kwace Ayyukan Fasfo Daga Kano
Babban Labari Aug 07, 2026

Hukumar Shige da Fice Ta Musanta Cewa An Kwace Ayyukan Fasfo Daga Kano

Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta bayyana cewa sabon tsarin da ta bullo da shi na mayar da aikin buga fasfo zuwa Abuja bai shafi raji...

azubairu
Read More
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Ƙaddamar da Tsarin Sectional Titling na Farko a Najeriya Domin Ƙarfafa Mallakar Kaddarorin Kasuwanci
Kasuwanci Aug 07, 2026

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Ƙaddamar da Tsarin Sectional Titling na Farko a Najeriya Domin Ƙarfafa Mallakar Kaddarorin Kasuwanci

Shirin na gudana ne ta hanyar haɗin gwiwa tsakanin Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) da Kaduna Geographic Information Service...

azubairu
Read More
Gwamna Uba Sani Ya Mayar da Ma’aikatan Kananan Hukumomi 37 da Aka Kore Ba Bisa Ka’ida ba a Zamanin El-Rufai
Babban Labari, Labaran gida Aug 07, 2026

Gwamna Uba Sani Ya Mayar da Ma’aikatan Kananan Hukumomi 37 da Aka Kore Ba Bisa Ka’ida ba a Zamanin El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da mayar da ma’aikata 37 na Hadaddiyar Hukumar Ma’aikatan Kananan Hukumomi (Unified Local Governm...

azubairu
Read More
’Yan Jarida a Kano Sun Samu horon kan nazarin bayanai da Bibiyar Ayyukan Kiwon Lafiya daga ISMPH
Babban Labari, Lafiya Aug 07, 2026

’Yan Jarida a Kano Sun Samu horon kan nazarin bayanai da Bibiyar Ayyukan Kiwon Lafiya daga ISMPH

An bai wa ’yan jarida a Jihar Kano horo kan dabarun nazarin bayanan kiwon lafiya da kuma bibiyar ayyukan cibiyoyin kiwon lafiya matakin farko (PHC),...

Adamu Abdullahi
Read More
Gwamnan Kaduna Ya Karɓi Baƙuncin Tawagar Shugabannin Gidauniyar Gates Domin Ƙarfafa Haɗin Gwiwa
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

Gwamnan Kaduna Ya Karɓi Baƙuncin Tawagar Shugabannin Gidauniyar Gates Domin Ƙarfafa Haɗin Gwiwa

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya karɓi baƙuncin tawagar shugabannin Gidauniyar Gates (Gates Foundation) a wani liyafar cin abinci da aka sh...

azubairu
Read More
Gwamnatin Jihar Kano Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Lafiyar Mata Masu Juna Biyu da Ƙananan Yara
Lafiya Aug 06, 2026

Gwamnatin Jihar Kano Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Lafiyar Mata Masu Juna Biyu da Ƙananan Yara

Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Gwamna, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ta ci gaba da nuna ƙuduri wajen inganta harkokin lafiya, musam...

azubairu
Read More
Operation HADIN KAI Ta Gano Manyan Jagororin ISWAP da Ake Nema a Yankin Tafkin Chadi
General Aug 06, 2026

Operation HADIN KAI Ta Gano Manyan Jagororin ISWAP da Ake Nema a Yankin Tafkin Chadi

Rundunar Operation HADIN KAI ta sanar da samun wani gagarumin ci gaba a yaƙin da take yi da ƙungiyar ISWAP/ISIS, bayan jerin hare-haren da ta kai ka...

azubairu
Read More
APM/PDP Ta Fara Rajistar Masu Sa Kai Domin Yaƙin Neman Zaɓen 2027
General Aug 06, 2026

APM/PDP Ta Fara Rajistar Masu Sa Kai Domin Yaƙin Neman Zaɓen 2027

Ƙungiyar Makinde Reset Nigeria Volunteers and Reset Agents ta sanar da fara rajistar masu sa kai a faɗin ƙasar domin tallafa wa burin Gwamnan Jihar...

azubairu
Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alƙawarin Biyan Ragowar Kuɗin Tallafin Albashi Kafin 15 Ga Agusta
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alƙawarin Biyan Ragowar Kuɗin Tallafin Albashi Kafin 15 Ga Agusta

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa ma'aikatan gwamnati cewa za ta fara biyan ragowar kuɗin tallafin albashi (Wage Award) kafin 15 ga watan Agusta, yayi...

azubairu
Read More
Najeriya Ta Nemi Goyon Bayan Kanada Wajen Zamantar da Tsarin Wutar Lantarki
Babban Labari, Labaran Ketare Aug 06, 2026

Najeriya Ta Nemi Goyon Bayan Kanada Wajen Zamantar da Tsarin Wutar Lantarki

Hukumar Nigerian Independent System Operator (NISO) da Babbar Hukumar Jakadancin Kanada a Najeriya sun tattauna kan hanyoyin haɗin gwiwa da za su tai...

azubairu
Read More
Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali Ta Ladabtar da Jami'ai Uku
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali Ta Ladabtar da Jami'ai Uku

Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya (Nigerian Correctional Service) ta ɗauki matakin ladabtarwa kan wasu jami'ai uku bayan da wani fursuna ya yi...

azubairu
Read More
Gwamnatin Kwara Ta Sanar da Ceto Mutane 176 da Ƴan Bindiga Suka Sace
Babban Labari, Labaran gida Aug 06, 2026

Gwamnatin Kwara Ta Sanar da Ceto Mutane 176 da Ƴan Bindiga Suka Sace

Gwamnatin Jihar Kwara ta sanar da cewa an ceto mutane 176 da ƴan bindiga suka sace a harin da suka kai kan al'ummomin Woro da Nuku da ke ƙaramar huk...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!