YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

WHO ta nemi ƙarin tallafi domin yaƙi da cutar Ebola a Congo
Labaran Ketare, Babban Labari, Lafiya

WHO ta nemi ƙarin tallafi domin yaƙi da cutar Ebola a Congo

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya nemi ƙarin kuɗaɗe domin taimaka wa Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo wajen ya...

Read More
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yaba wa al’umma, gwamnatin jihar da hukumomin tsaro bisa yadda aka gudanar da bukukuwan Eid El Kabir na shekarar 2026.
Babban Labari, Tsaro

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yaba wa al’umma, gwamnatin jihar da hukumomin tsaro bisa yadda aka gudanar da bukukuwan Eid El Kabir na shekarar 2026.

A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar, rundunar ta miƙa godiyarta ga gwamnatin jihar Kano bisa goyon baya da...

Read More
Dalilin daya sa Hukumar Tarayyar Turai ba za ta taɓa zama mai shiga tsakani ko yin sulhu tsakanin Rasha da Ukraine ba
Labaran Ketare, Babban Labari

Dalilin daya sa Hukumar Tarayyar Turai ba za ta taɓa zama mai shiga tsakani ko yin sulhu tsakanin Rasha da Ukraine ba

Babban jami'in manufofin kasashen waje na kungiyar, Kaja Kallas, shi ne ya bayyana haka bayan taron ministocin harkokin wajen ƙungiyar da aka yi a ƙ...

Read More
Ministan tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu maki 70 cikin 100 kan kokarin  magance matsalar tsaro a kasar nan.
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Ministan tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu maki 70 cikin 100 kan kokarin magance matsalar tsaro a kasar nan.

Ministan tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu maki 70 cikin 100 kan kokarin...

Read More
Tinubu ya ɗora mana ɗan takara
Babban Labari, Siyasa

Tinubu ya ɗora mana ɗan takara

Siyasar Jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya ana kallonta a matsayin siyasa mai cike da ƙalubale da ke yawan bai wa gwamnoni kunya, inda a...

Read More
Gwamnati ta gargadi mazauna yankin Mokwa su fice saboda barazanar sake aukuwar ambaliya
Labaran gida

Gwamnati ta gargadi mazauna yankin Mokwa su fice saboda barazanar sake aukuwar ambaliya

Gwamnatin ƙaramar hukumar Mokwa a jihar Neja ta umarci mazauna yankunan da ambaliya ta shafa a bara da su fice daga wuraren saboda barazanar sake auk...

Read More
Hukumar Hisbah ta kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya mai shekara 11 fyaɗe
Labaran gida

Hukumar Hisbah ta kama wani mutum bisa zargin yi wa yarinya mai shekara 11 fyaɗe

Hisbah a ƙaramar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina ta kama wani mutum bisa zargin yi wa wata yarinya mai shekara 11 fyaɗe a unguwar Bakin Sabuwar...

Read More
Amurka na barazanar ƙara ƙaƙaba wa Iran takunkumi
Labaran Ketare, Babban Labari

Amurka na barazanar ƙara ƙaƙaba wa Iran takunkumi

Amurka na ƙara matsa wa Iran lamba ta hanyar sabbin matakan takunkumin tattalin arziƙi, da nufin tilasta mata buɗe Mashigar Hormuz.Sakataren Kuɗin...

Read More
Atiku ya ziyarci Amaechi bayan lashe tikitin takarar ADC
Babban Labari, Siyasa

Atiku ya ziyarci Amaechi bayan lashe tikitin takarar ADC

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a ranar Laraba, ya kai...

Read More
Sabon rahoton Amurka kan Fulani a Najeriya: Me ya ce?
Labaran gida, Labaran Ketare, Babban Labari

Sabon rahoton Amurka kan Fulani a Najeriya: Me ya ce?

Wani rahoto da ake danganta shi da Amurka ya yi zargin cewa wasu Fulani masu ɗauke da makamai na ci gaba da mamaye gonakin Kiristoci tare da kai hare...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka