YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Sace Dalibai a Oyo: NUT ta fara yajin aiki, Tinubu ya amince da daukar masu gadin dazuka 1,000
Labaran gida, Babban Labari

Sace Dalibai a Oyo: NUT ta fara yajin aiki, Tinubu ya amince da daukar masu gadin dazuka 1,000

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da daukar masu gadin dazuka 1,000 a jihar Oyo domin karfafa tsaro da yaki da masu garkuwa da mutane.Haka kum...

Read More
Tinubu ya yi jimamin malamin da aka kashe a Oyo, ya yi alkawarin ceto dalibai da malamai da aka sace
Labaran gida, Babban Labari

Tinubu ya yi jimamin malamin da aka kashe a Oyo, ya yi alkawarin ceto dalibai da malamai da aka sace

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa ga iyalan dalibai da malamai da aka sace a karamar hukumar Oriire ta jihar Oyo, yana mai cewa bab...

Read More
Babu kanshin gaskiya kan cewar zan koma PDP don zama mataimakin Jonathan- Kauran Bauchi
Babban Labari

Babu kanshin gaskiya kan cewar zan koma PDP don zama mataimakin Jonathan- Kauran Bauchi

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya musanta rahotannin da ke cewa zai fice daga jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) domin zama mataimakin ts...

Read More
Gwamnatin Tinubu zata tura jami'an tsaro Dubu Daya 1,000 daji don ceto daliban Oyo
Babban Labari

Gwamnatin Tinubu zata tura jami'an tsaro Dubu Daya 1,000 daji don ceto daliban Oyo

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince tare da bada umarnin baza jami'an tsaron gandun daji guda 1,000 domin ceto dalibai da malamai da aka yi gark...

Read More
Iran: Ba za mu amince da yarjejeniya da Amurka ba sai an kare hakkin al’ummarmu
Labaran Ketare

Iran: Ba za mu amince da yarjejeniya da Amurka ba sai an kare hakkin al’ummarmu

Babban mai jagorantar tattaunawar Iran, Mohammad Ghalibaf, ya bayyana cewa kasarsa ba za ta amince da wata yarjejeniya da Amurka ba matukar ba ta tabb...

Read More
Gwamnatin Iran ta yi alƙawarin kammala gyaran gidajen da yaƙi ya lalata zuwa Yuli
Labaran Ketare

Gwamnatin Iran ta yi alƙawarin kammala gyaran gidajen da yaƙi ya lalata zuwa Yuli

Mai magana da yawun Gwamnatin Birnin Tehran, Abdul Motahar Mohammadkhani, ya bayyana cewa ana sa ran kammala dukkan ayyukan da suka shafi sake gina da...

Read More
ASBON ta ce  matsakaitan sana’o’i miliyan biyu ne suka rufe harkokinsu cikin shekaru uku na gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu
Babban Labari

ASBON ta ce matsakaitan sana’o’i miliyan biyu ne suka rufe harkokinsu cikin shekaru uku na gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Kungiyar Masu Kananan sana’oi ta Najeriya (ASBON) ta bayyana cewa kimanin kananan da matsakaitan sana’o’i miliyan biyu ne suka rufe harkoki...

Read More
Abba ya ce gwamnatinsa ta cika kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta ɗauka
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

Abba ya ce gwamnatinsa ta cika kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta ɗauka

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta aiwatar da kusan kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta ɗauka wa al’ummar jiha...

Read More
Gwamnatin Kano za ta matarsa Dutsen Dala da Goron cibiyoyin bincike na tarih
Babban Labari

Gwamnatin Kano za ta matarsa Dutsen Dala da Goron cibiyoyin bincike na tarih

Gwamnatin Jihar Kano ta fara shirin mayar da dutsen Dala da Goron Dutse cibiyoyin binciken tarihi da yawon bude ido domin bunkasa harkokin tarihi da a...

Read More
NDC ta tsayar da Peter Obi da Kwankwaso takara a zaɓen 2027
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

NDC ta tsayar da Peter Obi da Kwankwaso takara a zaɓen 2027

Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ƙarƙashin jagorancin Sanata Seriake Dickson ta ayyana tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, a matsa...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka