YANZU HAKA
Kwarewa Wajen Watsawa

Gaskiya Tushen Nasara

SABBIN LABARAI GAME DA MU
KANUN LABARAI
thumbnail SEP 14: Gwamnatin Legas zata fara cin tarar Naira 90,000 ko watanni 6 agidan yari ga duk wanda aka kama yana sayen kaya a bakin titi thumbnail SEP 13: Gwamnatin Tarayya ta bukaci a gaggauta gudanar da bincike kan kisan ‘yan Najeriya biyu a Afrika ta kudu thumbnail SEP 13: rundunar yan sanda a jihar cross river ta kaddamar da bincike kan likitan Bogi daya yi wa wani dattijo aiki a 'yayan marainansa thumbnail SEP 13: Rundunar ‘yansandan ta kasa reshen Jihar Zamfara ta ce ta fara bincike domin gano wasu malaman Addinin Musulunci shida da aka sace a kan hanyarsu ta zuwa Talata Mafara a Zamfara. thumbnail SEP 13: INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ’yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu na zaben 2027 thumbnail SEP 11: Delhi na tsaurara tsaro gabanin taron BRICS thumbnail SEP 11: Rundunar Uganda ta musanta tsoma baki a rikicin gadon sarautar Tooro thumbnail SEP 11: Houthis sun ƙwace wasu muhimman wurare a Bab al-Mandab thumbnail SEP 11: Houthis sun ƙara ƙarfafa iko a mashigar Bab al-Mandab thumbnail SEP 11: JNIM ta ɗauki alhakin kashe soja a Benin thumbnail SEP 11: Gobara ta kashe yara ƴan makaranta aƙalla 24 a Congo thumbnail SEP 11: Majalisar Najeriya ta dakatar da ziyarce-ziyarcen aiki zuwa Afirka ta Kudu thumbnail SEP 10: Jigawa: Daga albarkar ruwa zuwa fargabar ambaliya thumbnail SEP 10: Jigawa: An kama mutum bakwai da zargin safarar miyagun ƙwayoyi thumbnail SEP 10: Jigawa za ta sake fasalin Galaxy ITT domin bunƙasa fasahar zamani thumbnail SEP 14: Gwamnatin Legas zata fara cin tarar Naira 90,000 ko watanni 6 agidan yari ga duk wanda aka kama yana sayen kaya a bakin titi thumbnail SEP 13: Gwamnatin Tarayya ta bukaci a gaggauta gudanar da bincike kan kisan ‘yan Najeriya biyu a Afrika ta kudu thumbnail SEP 13: rundunar yan sanda a jihar cross river ta kaddamar da bincike kan likitan Bogi daya yi wa wani dattijo aiki a 'yayan marainansa thumbnail SEP 13: Rundunar ‘yansandan ta kasa reshen Jihar Zamfara ta ce ta fara bincike domin gano wasu malaman Addinin Musulunci shida da aka sace a kan hanyarsu ta zuwa Talata Mafara a Zamfara. thumbnail SEP 13: INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ’yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu na zaben 2027 thumbnail SEP 11: Delhi na tsaurara tsaro gabanin taron BRICS thumbnail SEP 11: Rundunar Uganda ta musanta tsoma baki a rikicin gadon sarautar Tooro thumbnail SEP 11: Houthis sun ƙwace wasu muhimman wurare a Bab al-Mandab thumbnail SEP 11: Houthis sun ƙara ƙarfafa iko a mashigar Bab al-Mandab thumbnail SEP 11: JNIM ta ɗauki alhakin kashe soja a Benin thumbnail SEP 11: Gobara ta kashe yara ƴan makaranta aƙalla 24 a Congo thumbnail SEP 11: Majalisar Najeriya ta dakatar da ziyarce-ziyarcen aiki zuwa Afirka ta Kudu thumbnail SEP 10: Jigawa: Daga albarkar ruwa zuwa fargabar ambaliya thumbnail SEP 10: Jigawa: An kama mutum bakwai da zargin safarar miyagun ƙwayoyi thumbnail SEP 10: Jigawa za ta sake fasalin Galaxy ITT domin bunƙasa fasahar zamani
12:00pm
Labaran Rana
6:00pm
Labaran Almuru

Da Dumi Dumi

Gwamnatin Legas zata fara cin tarar Naira 90,000 ko watanni 6 agidan yari ga duk wanda aka kama yana sayen kaya a bakin titi
Sabon Labari

Gwamnatin Legas zata fara cin tarar Naira 90,000 ko watanni 6 agidan yari ga duk wanda aka kama yana sayen kaya a bakin titi

Hukumar Kula da Tsaftar Muhalli ta Jihar Legas (LAWMA) ta sanar da cewa, daga mako mai zuwa, za a kama tare da gurfanar da duk wanda aka sam...

Karanta Kai Tsaye
Gwamnatin Tarayya ta bukaci a gaggauta gudanar da bincike kan kisan ‘yan Najeriya biyu a Afrika ta kudu
Sabon Labari

Gwamnatin Tarayya ta bukaci a gaggauta gudanar da bincike kan kisan ‘yan Najeriya biyu a Afrika ta kudu

Gwamnatin Tarayya ta yi Allah wadai da kisan wasu ’yan Najeriya biyu da aka yi a Afirka ta Kudu, tare da neman gudanar da bincike cikin ga...

Karanta Kai Tsaye
rundunar yan sanda a jihar cross river ta kaddamar da bincike kan likitan Bogi daya yi wa wani dattijo aiki a 'yayan marainansa
Sabon Labari

rundunar yan sanda a jihar cross river ta kaddamar da bincike kan likitan Bogi daya yi wa wani dattijo aiki a 'yayan marainansa

Yan sanda a jihar cross river sun cafke wani mutuum da ake zargi likitan bogi ne da ya yiwa wani dattijo mai shekaru 60 aikin ‘ya’yan ma...

Karanta Kai Tsaye
Rundunar ‘yansandan ta kasa reshen Jihar Zamfara ta ce ta fara bincike domin gano wasu malaman Addinin Musulunci shida da aka sace a kan hanyarsu ta zuwa Talata Mafara a Zamfara.
Sabon Labari

Rundunar ‘yansandan ta kasa reshen Jihar Zamfara ta ce ta fara bincike domin gano wasu malaman Addinin Musulunci shida da aka sace a kan hanyarsu ta zuwa Talata Mafara a Zamfara.

Rundunar ‘yansandan ta kasa reshen Jihar Zamfara ta ce ta fara bincike domin gano wasu malaman Addinin Musulunci shida da aka sace a kan h...

Karanta Kai Tsaye
INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ’yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu na zaben 2027
Sabon Labari

INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ’yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu na zaben 2027

Jerin sunayen wanda Sakatariyar Hukumar, Rose Oriaran-Anthony, ta sanya wa hannu, an fitar da shi ranar Asabar a Abuja wanda ya ƙunshi ’y...

Karanta Kai Tsaye
Yanzu Haka a Iska

Saurari Mu a Ko'ina

Ammasco Radio Logo

Kasance tare da dubun-dubatar masu sauraron mu a fadin duniya. Sauti mai inganci, watsawa ba tare da tsayawa ba, da kuma shirye-shirye mafi kayatarwa.

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

1 
YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!