An Gano Mutum 11,000 da Ake Zargin Suna da Tarin Fuka a Jihar Filato
Hukumomi sun ce kyama da rashin fahimtar cutar tarin fuka na hana wasu marasa lafiya neman magani a kan lokaci, yayin da rashin tsaro da ƙarancin magunguna ke ƙara kawo cikas ga yaƙi da cutar.
