YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Trump ya ce an kusa cimma matsaya kan kawo ƙarshen yaƙin Iran
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

Trump ya ce an kusa cimma matsaya kan kawo ƙarshen yaƙin Iran

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce an cimma matsaya kan yarjejeniyar kawo ƙarshen rikicin da ke tsakanin ƙasarsa da Iran.A cikin wani saƙo da ya ...

azubairu
Read More
Kungiyoyi za su fafata a ranar ƙarshe ta Premier ta Ingila
Babban Labari, Wassani May 24, 2026

Kungiyoyi za su fafata a ranar ƙarshe ta Premier ta Ingila

A yau ne za a kawo ƙarshen Gasar Firimiya ta Ingila ta bana, ɗaya daga cikin gasannin ƙwallon ƙafa mafi jan hankali a duniya.Tuni dai Arsenal FC t...

azubairu
Read More
Aƙalla mutum 20 sun mutu bayan harin jirgin ƙasa a Pakistan
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

Aƙalla mutum 20 sun mutu bayan harin jirgin ƙasa a Pakistan

Aƙalla mutum 20 ne suka mutu a wani hari da aka kai wa jirgin ƙasa ɗauke da jami’an soji a birnin Quetta da ke kudu maso yammacin Pakistan, kamar...

azubairu
Read More
Yadda mutane suka fito zaben fidda gwani na Shugaban kasa a APC alamace ta amincewa da tsarin Dimukradiya - Murtala Sule Garo
Babban Labari May 24, 2026

Yadda mutane suka fito zaben fidda gwani na Shugaban kasa a APC alamace ta amincewa da tsarin Dimukradiya - Murtala Sule Garo

Mataimakin gwamnan Kano ya ce yawan fitowar jama’a a zaɓen fidda gwani na APC alama ce ta yadda ’yan Najeriya suka sake amincewa da dimokuraɗiyy...

Adamu Abdullahi
Read More
Tinubu ya samu jimmillar kuri'u 915,840 na zaben fidda gwani a jihohin Kano da Borno
Babban Labari May 24, 2026

Tinubu ya samu jimmillar kuri'u 915,840 na zaben fidda gwani a jihohin Kano da Borno

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu jimillar ƙuri’u 915,840 a zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da aka gudanar a jihohin...

Adamu Abdullahi
Read More
an cimma yarjejeniyar kawo karshen yakin Iran cewar shugaban Amurka
Labaran Ketare May 24, 2026

an cimma yarjejeniyar kawo karshen yakin Iran cewar shugaban Amurka

Cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta, Mista Trump ya ce ya bayyana matakin ne bayan wayar da ya yi da shugabannin ƙasashen Larab...

Adamu Abdullahi
Read More
Jam’iyyar PRP na shirin gudanar da zaɓukan fidda gwani ga ƴantakara 300
Babban Labari, Siyasa May 24, 2026

Jam’iyyar PRP na shirin gudanar da zaɓukan fidda gwani ga ƴantakara 300

Jam’iyyar PRP a Najeriya ta ce ta kammala shirye-shiryen gudanar da zaɓukan fidda gwani domin tantance ƴan takarar da za su tsaya mata takara a ba...

azubairu
Read More
Leao da Bowen sun shiga jerin ‘yan wasan da Man United ke nema
Babban Labari, Wassani May 24, 2026

Leao da Bowen sun shiga jerin ‘yan wasan da Man United ke nema

Manchester United na gaba da sauran ƙungiyoyi wajen zawarcin ɗan wasan gaba na AC Milan kuma ɗan ƙasar Portugal, Rafael Leao, mai shekara 26, wand...

azubairu
Read More
Sabuwar fahimta kan sauya sheƙar siyasa bayan hukuncin kotu
Babban Labari, Siyasa May 24, 2026

Sabuwar fahimta kan sauya sheƙar siyasa bayan hukuncin kotu

Hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke kan wa’adin da Hukumar Zaɓe ta Najeriya, INEC, ta gindaya wa jam’iyyun siyasa ya haifar da sabon yanayi...

azubairu
Read More
An tabbatar da mutuwar mutum 82 a wani hatsarin ma’adinai a China
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

An tabbatar da mutuwar mutum 82 a wani hatsarin ma’adinai a China

Aƙalla mutum 82 ne suka mutu, yayin da wasu biyu suka ɓace bayan fashewar gas a wani mahaƙar ma’adinan kwal a arewacin China, kamar yadda kafafen...

azubairu
Read More
Tattaunawar Iran da Amurka ta kusa haifar da yarjejeniya
Babban Labari, Labaran Ketare May 24, 2026

Tattaunawar Iran da Amurka ta kusa haifar da yarjejeniya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce Amurka da Iran na dab da cimma yarjejeniya ta ƙarshe kan tattaunawar da ke gudana tsakanin ɓangarorin biyu.Trum...

azubairu
Read More
Congo ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama
Labaran Ketare, Lafiya May 23, 2026

Congo ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama

Hukumomin Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Kongo sun dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa birnin Bunia da ke yankin Ituri har zuwa wani lokaci, saboda ...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!