YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

ICPC ta bayyana dalilin hana shugabannin ADC ganin El-Rufai
Labaran gida, Siyasa May 23, 2026

ICPC ta bayyana dalilin hana shugabannin ADC ganin El-Rufai

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka masu Alaƙa (ICPC) ta kare matakin da ta dauka na hana shugabannin jam’iyyar African Democrat...

Muhammad Sa'id
Read More
Bauchi: Aikin gwamnati ba na sayarwa ba — gwamnati ta gargadi jama’a kan tayin aiki na bogi
Labaran gida May 23, 2026

Bauchi: Aikin gwamnati ba na sayarwa ba — gwamnati ta gargadi jama’a kan tayin aiki na bogi

Gwamnatin Jihar Bauchi, ta hannun Hukumar Kula da Ma’aikatan Gwamnati ta Jiha (Civil Service Commission), ta gargadi jama’a da su guji karɓar tay...

Muhammad Sa'id
Read More
Kwara ta farfado da cibiyoyin kiwon lafiya 100, ta dauki ma’aikatan lafiya 1,000
Labaran gida, Lafiya May 23, 2026

Kwara ta farfado da cibiyoyin kiwon lafiya 100, ta dauki ma’aikatan lafiya 1,000

Gwamnatin Jihar Kwara ta kara kaimi wajen inganta harkar kiwon lafiya matakin farko ta hanyar farfado da cibiyoyin Primary Health Care (PHC) 100 tare ...

Muhammad Sa'id
Read More
Fiye da mahajjata miliyan 1.5 sun isa Saudiyya domin aikin Hajji
Labaran gida, Labaran Ketare May 23, 2026

Fiye da mahajjata miliyan 1.5 sun isa Saudiyya domin aikin Hajji

Fiye da mahajjata miliyan 1.5 daga kasashe daban-daban sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin bana, lamarin da ya zarce adadin bakin haj...

Muhammad Sa'id
Read More
Babbar Kotun Tarayya ta yi jimamin rasuwar alkalin Kano
Labaran gida May 23, 2026

Babbar Kotun Tarayya ta yi jimamin rasuwar alkalin Kano

Babbar Kotun Tarayya ta Najeriya ta sanar da rasuwar daya daga cikin alkalanta masu zaman kansu, Mai shari’a Mohammed Yunusa na bangaren shari’a n...

Muhammad Sa'id
Read More
Majalisar Dinkin Duniya: ‘Yan Najeriya miliyan 35 na fuskantar barazanar matsananciyar yunwa a watanni masu zuwa
Babban Labari, Labaran gida May 23, 2026

Majalisar Dinkin Duniya: ‘Yan Najeriya miliyan 35 na fuskantar barazanar matsananciyar yunwa a watanni masu zuwa

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa kusan mutane miliyan 35 a Najeriya na cikin hadarin fama da matsananciyar yunwa daga watan Yuni zuwa Agusta na...

Muhammad Sa'id
Read More
Sace Dalibai a Oyo: Wadanda ake zargi da ta’addanci sun fara tattaunawa, sun gindaya sharadi
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 23, 2026

Sace Dalibai a Oyo: Wadanda ake zargi da ta’addanci sun fara tattaunawa, sun gindaya sharadi

Mutanen da ake zargi da kai harin sace dalibai da malamai a makarantu uku da ke garuruwan Esinele, Yamota da Alawusa a karamar hukumar Oriire ta jihar...

Muhammad Sa'id
Read More
Pep Guardiola zai bar Manchester City a ƙarshen kakar wasa
Babban Labari, Wassani May 22, 2026

Pep Guardiola zai bar Manchester City a ƙarshen kakar wasa

Pep Guardiola ya tabbatar da cewa zai bar Manchester City a ƙarshen kakar wasa, inda hakan zai kawo ƙarshen shekaru goma masu cike da nasarori da ko...

azubairu
Read More
Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC

Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC domin takarar gwamna a 2027 bayan samun ƙuri’u 657,917 cikin 657...

azubairu
Read More
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fara biyan albashin watan Mayu ga dukkan ma'aikatan gwamnati kafin bikin Eid al-Kabir
Babban Labari, Labaran gida May 22, 2026

Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fara biyan albashin watan Mayu ga dukkan ma'aikatan gwamnati kafin bikin Eid al-Kabir

Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fara biyan albashin watan Mayu ga dukkan ma'aikatan gwamnati kafin bikin Eid al-Kabir domin ba su damar yin shiry...

azubairu
Read More
Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai

Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai, yayin wa ziyar da suka kai inda ake t...

azubairu
Read More
Shugaban kasar Kenya William Ruto ya ce gwamnatinsa za ta rage farashin man dizel a ƙasar
Labaran Ketare May 22, 2026

Shugaban kasar Kenya William Ruto ya ce gwamnatinsa za ta rage farashin man dizel a ƙasar

Shugaban kasar Kenya William Ruto ya ce gwamnatinsa za ta rage farashin man dizel a ƙasar domin tallafa wa masu amfani da shi, biyo bayan zanga-zanga...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!