Mataimakin gwamnan Kano ya ce yawan fitowar jama’a a zaɓen fidda gwani na APC alama ce ta yadda ’yan Najeriya suka sake amincewa da dimokuraɗiyya
Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Murtala Garo, ya bayyana cewa yawan jama’ar da suka fito domin kaɗa ƙuri’a a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC ya nuna yadda ’yan Najeriya suka sake nuna amincewa da tsarin dimokuraɗiyya