YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Hukumomi a Chad sun ayyana dokar ta ɓaci na tsawon kwanaki 20 a yankin Lake Chad sakamakon matsalolin tsaro da hare-haren da ake samu a yankin.
Labaran Ketare May 08, 2026

Hukumomi a Chad sun ayyana dokar ta ɓaci na tsawon kwanaki 20 a yankin Lake Chad sakamakon matsalolin tsaro da hare-haren da ake samu a yankin.

Chad ta ayyana dokar ta ɓaci a yankin Lake Chad kwanaki kaɗan bayan da mayakan Boko Haram suka kashe jami’an soji aƙalla 24 a wani sansanin soji ...

azubairu
Read More
Ba za mu tsaya muna kallon yadda ake cin zarafi da wulakanta ’yan ƙasarmu ba, in ji Bianca Odumegwu Ojukwu.
Labaran Ketare May 08, 2026

Ba za mu tsaya muna kallon yadda ake cin zarafi da wulakanta ’yan ƙasarmu ba, in ji Bianca Odumegwu Ojukwu.

Ministar harkokin wajen Najeriya ta bayyana cewa ƙasar ba za ta amince da ci gaba da cin zarafi da wulakanta ’yan Najeriya a South Africa ba.Ta bay...

azubairu
Read More
Oyo State ta sanar da hana sayar da raguna  a manyan tituna da gefen hanya yayin da ake shirin bikin babbar Sallah.
Labarai May 08, 2026

Oyo State ta sanar da hana sayar da raguna a manyan tituna da gefen hanya yayin da ake shirin bikin babbar Sallah.

Oyo State ta gargadi mazauna jihar da masu sayar da dabbobi da su guji sayar da shanu da raguna a manyan tituna yayin bikin Eid al-Adha mai zuwa.Bayan...

azubairu
Read More
Donald Trump ya dakatar da wani shiri da aka gabatar domin taimaka wa jiragen ruwa su rika wucewa cikin kariya ta mashigar Strait of Hormuz,
Labaran Ketare May 07, 2026

Donald Trump ya dakatar da wani shiri da aka gabatar domin taimaka wa jiragen ruwa su rika wucewa cikin kariya ta mashigar Strait of Hormuz,

Rahotanni sun nuna cewa an dakatar da shirin ne bayan tattaunawa da jami’an tsaro da masu ruwa da tsaki kan yiwuwar tasirin sa ga harkokin siyasa da...

azubairu
Read More
Attatijin ya sanar da shirin  samar da wutar lantarki da ta kai megawat 20,000.
Labarai May 07, 2026

Attatijin ya sanar da shirin samar da wutar lantarki da ta kai megawat 20,000.

Aliko Dangote ya bayyana wani gagarumin shiri na samar da wutar lantarki mai ƙarfin megawat 20,000 domin taimakawa wajen magance matsalar ƙarancin l...

azubairu
Read More
Afirka ta Kudu ta nuna damuwa kan shirin Najeriya na kwashe ƴan kasarta
Labaran Ketare May 07, 2026

Afirka ta Kudu ta nuna damuwa kan shirin Najeriya na kwashe ƴan kasarta

Afirka ta kudu ta bayyana damuwarta kan shirin Najeriya na kwaso ƴan ƙasarta da ke son komawa gida.Ministan harkokin wajen ƙasar Ronald Lamola ya t...

HR
Read More
Iran ta bayyana cewa wajibi ne United States ta bai wa tawagar ƙwallon ƙafarta shiga gasar 2026 FIFA World Cup
Labarai May 07, 2026

Iran ta bayyana cewa wajibi ne United States ta bai wa tawagar ƙwallon ƙafarta shiga gasar 2026 FIFA World Cup

Ma’aikatar Harkokin Waje ta Iran ta bayyana cewa Amurka, a matsayinta na ɗaya daga cikin ƙasashen da za su karɓi bakuncin Gasar Kofin Duniya ta F...

azubairu
Read More
Yaran Gidan Marayu Sun Samu ‘Yanci Bayan Ceton da Sojoji Suka Yi
General May 07, 2026

Yaran Gidan Marayu Sun Samu ‘Yanci Bayan Ceton da Sojoji Suka Yi

Rundunar Sojin Nijeriya ta bayyana cewa dakarunta sun yi nasarar ceto yara bakwai da manya biyu da aka yi garkuwa da su daga wani gidan marayu a watan...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!