YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Magoya bayan Senegal sun samu ‘yanci bayan tsarewa a Maroko
Babban Labari, Wassani May 23, 2026

Magoya bayan Senegal sun samu ‘yanci bayan tsarewa a Maroko

Sarkin Maroko Mohammed na shida ya yi afuwa ga wasu magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal da aka daure bayan samun su da hannu a tayar da t...

azubairu
Read More
Gwamnatin Ghana ta amince da aikin haƙar zinare na dala biliyan ɗaya
Kasuwanci May 23, 2026

Gwamnatin Ghana ta amince da aikin haƙar zinare na dala biliyan ɗaya

Gwamnatin Ghana ta zaɓi wani kamfanin cikin gida mai suna Engineers & Planners Ltd domin ya karɓi ragamar gudanar da aikin haƙar zinare na Dama...

azubairu
Read More
China za ta daina karɓar haraji kan kayayyakin ƙasashen Afirka 53
Babban Labari, Kasuwanci May 23, 2026

China za ta daina karɓar haraji kan kayayyakin ƙasashen Afirka 53

A ranar Juma’a ne China ta sanar da faɗaɗa cire haraji kan kayayyakin da ake shigar mata daga dukkan ƙasashen Afirka da ke da alaƙar diflomasiyy...

azubairu
Read More
NNPC ta zargi matatar Dangote da neman mamaye kasuwar man Nijeriya
Babban Labari, Kasuwanci May 23, 2026

NNPC ta zargi matatar Dangote da neman mamaye kasuwar man Nijeriya

Kamfanin mai na Nijeriya, NNPC, ya zargi matatar mai ta Dangote da yunƙurin mamaye kasuwar man fetur ta ƙasar ta hanyar ƙalubalantar lasisin shigo ...

azubairu
Read More
Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye, ya kori Firaminista Ousmane Sonko
Babban Labari, Labaran Ketare May 23, 2026

Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye, ya kori Firaminista Ousmane Sonko

Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya kori Firaminista Ousmane Sonko daga muƙaminsa a wani mataki da ya jawo cece-kuce a fagen siyasar ƙasar.R...

azubairu
Read More
Ambasada Yusuf Maitama Tuggar bai samu tikitin takarar gwamnan jihar Bauchi ba.
Babban Labari, Siyasa May 23, 2026

Ambasada Yusuf Maitama Tuggar bai samu tikitin takarar gwamnan jihar Bauchi ba.

Yusuf Tuggar bai samu tikitin takarar gwamnan jihar Bauchi ba.Ambasada Yusuf Maitama Tuggar bai samu tikitin takarar gwamnan jihar Bauchi ba, a jam’...

azubairu
Read More
Farfesa Usman Yusuf ya shigar da kara gaban DSS kan Kwankwaso bisa zaegin yi masa barazana
Babban Labari, Siyasa May 23, 2026

Farfesa Usman Yusuf ya shigar da kara gaban DSS kan Kwankwaso bisa zaegin yi masa barazana

A cikin takardar ƙorafin mai ɗauke da kwanan watan 22 ga Mayu, 2026, Farfesa Usman Yusuf ya ce kalaman sun biyo bayan sharhin da ya yi kan haɗakar ...

azubairu
Read More
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Filato ta cafke wasu mutane shida bisa zargin satar shanu
Babban Labari, Tsaro May 23, 2026

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Filato ta cafke wasu mutane shida bisa zargin satar shanu

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Filato ta cafke wasu mutane shida bisa zargin satar shanu, hada baki wajen aikata laifi da kuma mallakar bindigu ba bisa ...

azubairu
Read More
Osimhen ya kai ziyara tsohuwar makarantar firamare da ya yi karatu
Babban Labari, Wassani May 23, 2026

Osimhen ya kai ziyara tsohuwar makarantar firamare da ya yi karatu

Osimhen ya kai ziyara tsohuwar makarantar firamare da ya yi karatu, ya kuma bai wa mai gadi kyautar Naira miliyan 20.“Shi ne mai gadin makarantar lo...

azubairu
Read More
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke wasu sassan jadawalin zaben 2027 da Hukumar INEC ta fitar
Babban Labari, Siyasa May 23, 2026

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke wasu sassan jadawalin zaben 2027 da Hukumar INEC ta fitar

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke wasu sassan jadawalin zaben 2027 da Hukumar INEC ta fitar, bayan wata kara da jam'iyyar YP ta shigar.Mai shar...

azubairu
Read More
Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!
Labaran Ketare, Wassani May 23, 2026

Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!

Nico Páz ba zai koma Inter ko wata ƙungiya ba a wannan bazarar, kamar yadda Cesc Fabregas ya bayyana!“Zan iya tabbatar muku cewa Nico Páz zai bug...

azubairu
Read More
NBS: Kudin abinci mai lafiya ya kai N1,513 a kowace rana a watan Fabrairu
Labaran gida, Lafiya May 23, 2026

NBS: Kudin abinci mai lafiya ya kai N1,513 a kowace rana a watan Fabrairu

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa matsakaicin kudin cin abinci mai lafiya ga mutum guda a Najeriya ya kai N1,513 a kowace rana a watan F...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!