YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Ministan kudi, Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arziki da Najeriya ke aiwatarwa sun zama shaida ga kasashen Afirka
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Ministan kudi, Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arziki da Najeriya ke aiwatarwa sun zama shaida ga kasashen Afirka

Ministan kudi, Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arziki da Najeriya ke aiwatarwa sun zama shaida ga kasashen Afirka cewa daukar mat...

azubairu
Read More
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kare matakin da gwamnatinsa ta dauka na tallafawa matatar Dangote
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kare matakin da gwamnatinsa ta dauka na tallafawa matatar Dangote

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kare matakin da gwamnatinsa ta dauka na tallafawa matatar Dangote, yana mai cewa da ba a samu karfin tace mai a cik...

azubairu
Read More
Najeriya da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Yuro Miliyan 365
Babban Labari, Labaran gida May 15, 2026

Najeriya da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Yuro Miliyan 365

Najeriya da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Ta Yuro Miliyan 365Kasashen Najeriya da Jamus sun rattaba hannu kan wata yarjejeniyar hadin gwiwa t...

azubairu
Read More
Abin da zai iya hana ka auren mace fiye da ɗaya
Babban Labari, Labaran Ketare, Nishadi May 15, 2026

Abin da zai iya hana ka auren mace fiye da ɗaya

A shekarar 2019, babban limamin Jami'ar Musulunci ta Al-Azhar a ƙasar Masar ya yi wani kalamin da ya yamutsa hazo, inda ya ce auren mace fiye da ɗay...

azubairu
Read More
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Aika Sako Ga ‘Yan APC Kafin Fara Zaben Fidda Gwani
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 15, 2026

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Aika Sako Ga ‘Yan APC Kafin Fara Zaben Fidda Gwani

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga mambobi da masu neman takara da shugabannin jam’iyyar APC da su nuna dattako yayin gudanar da zabukan ...

azubairu
Read More
Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya NMDPRA sun nuna cewa an samu ragi a adadin danyen man fetur
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya NMDPRA sun nuna cewa an samu ragi a adadin danyen man fetur

Bayanai daga hukumar kula da albarkatun man fetur ta Nijeriya NMDPRA sun nuna cewa an samu ragi a adadin danyen man fetur da kasar ke shigowa da shi d...

azubairu
Read More
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranci kaddamar da abubuwan hawa masu amfani da gas din CNG a karkashin shirin shugaban kasa kan samar da makamashin CNG
General May 14, 2026

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranci kaddamar da abubuwan hawa masu amfani da gas din CNG a karkashin shirin shugaban kasa kan samar da makamashin CNG

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranci kaddamar da abubuwan hawa masu amfani da gas din CNG a karkashin shirin shugaban kasa kan samar da makamashin CNG...

azubairu
Read More
Hukumar Yaƙi da Rashin Ilimin Bai Daya ta Kasa (NMEC) ta bayyana cewa matsalolin rashin tsaro, talauci da kuma auren wuri na daga cikin manyan abubuwan da ke haddasa karuwar matasa

Hukumar Yaƙi da Rashin Ilimin Bai Daya ta Kasa (NMEC) ta bayyana cewa matsalolin rashin tsaro, talauci da kuma auren wuri na daga cikin manyan abubuw...

azubairu
Read More
Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC

Shugaban Kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC ya gabatar ta neman ƙara yawan han...

azubairu
Read More
Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana shirin ta na gudanar da auren gata karo na uku
Labaran gida May 14, 2026

Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana shirin ta na gudanar da auren gata karo na uku

Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana shirin ta na gudanar da auren gata karo na uku, inda za ta aurar da zawarawa 300 domin tallafa wa mata da kuma ingant...

Muhammad Sa'id
Read More
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama ƙarin mutane biyu da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa Kasuwar  Farm Centre a ranar 28 ga Afrilu, 2026.
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Rundunar yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama ƙarin mutane biyu da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa Kasuwar Farm Centre a ranar 28 ga Afrilu, 2026.

Dangote Refinery ta fitar da jimillar lita biliyan 1.66 na man fetur da sauran dangogin mai a watan Afrilu 2026, a cewar sabbin bayanai daga Nigerian ...

azubairu
Read More
Mummunan lamari a Kano Ƴansanda sun cafke matar da ake zargin ta banka wuta ga iyalinta
General May 14, 2026

Mummunan lamari a Kano Ƴansanda sun cafke matar da ake zargin ta banka wuta ga iyalinta

Rundunar Nigeria Police Force a jihar Kano ta kama wata mata mai suna Maryam Usman, mai shekaru 32, bisa zargin banka wa ɗakin kishiyarta wuta a ungu...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!