Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranci kaddamar da abubuwan hawa masu amfani da gas din CNG a karkashin shirin shugaban kasa kan samar da makamashin CNG.

Abubuwan da aka ƙaddamar da suka hada da motoci da babura masu kafa uku an samar da su ne domin samar da sufuri mai araha, tsafta da kuma tsaftace muhalli a jihar Kano tare da rage dogaro da fetur