YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Mutane huɗu sun mutu a zanga-zangar tsadar man fetur a Kenya
Labaran Ketare May 19, 2026

Mutane huɗu sun mutu a zanga-zangar tsadar man fetur a Kenya

Aƙalla mutane huɗu ne suka rasa rayukansu sakamakon zanga-zangar adawa da tsadar man fetur da hauhawar farashin kayayyaki a ƙasar Kenya.Rahotanni s...

azubairu
Read More
Putin na ziyara a China bayan Trump ya gaza sauya ra’ayin Xi kan yaƙin Ukraine
Babban Labari, Labaran Ketare May 19, 2026

Putin na ziyara a China bayan Trump ya gaza sauya ra’ayin Xi kan yaƙin Ukraine

Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin ya fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu a ƙasar China a yau Talata, kwanaki kaɗan bayan ziyarar da Donald Trump y...

azubairu
Read More
Jam'iyar ADC zata fadi zaben 2027 idan har Atiku ya samu tikitin takarar Shugaban kasa
Babban Labari, Siyasa May 19, 2026

Jam'iyar ADC zata fadi zaben 2027 idan har Atiku ya samu tikitin takarar Shugaban kasa

Tsohon gwamnan jihar Rivers Rotimi Amaechi ya bayyana haka ne a daidai lokacin da jam'iyyar ke shirin fidda ɗan takarar da zai tsayawa ADC a matsayin...

azubairu
Read More
Hukumar EFCC ta cafke tsohon ministan Buhari, Sale Mamman
Babban Labari May 19, 2026

Hukumar EFCC ta cafke tsohon ministan Buhari, Sale Mamman

Hukumar EFCC ta cafke tsohon ministan Buhari, Sale Mamman da aka yanke wa hukuncin shekaru 75 a gidan yari bisa samun sa da laifin cin hanci Roho...

azubairu
Read More
Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi

Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, ya bayyana cewa kafa ‘yan sandan jihohi zai yi tasiri ne kawai idan an g...

azubairu
Read More
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 19, 2026

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan yadda matsalar tsaro ke ƙara muni a ƙasar nan, yana m...

azubairu
Read More
Hukumar EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki Mamman wanda aka riga aka yanke wa hukunci
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Hukumar EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki Mamman wanda aka riga aka yanke wa hukunci

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta kama tsohon Ministan Lantarki, Saleh Mamman, wanda kwanan nan Babbar Kotun Tarayya da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Ronaldo ya kafa sabon tarihin gasar cin kofin duniya yayin da Portugal ta sanar da 'yan wasanta
Wassani May 19, 2026

Ronaldo ya kafa sabon tarihin gasar cin kofin duniya yayin da Portugal ta sanar da 'yan wasanta

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Portugal ta tabbatar da jerin sunayen 'yan wasanta da zasu fafata a gasar cin kofin duniya ta FIFA na shekarar 2026 mai...

Muhammad Sa'id
Read More
Jami'an 'yan sanda sun kama wani mutum da kulli 339 na abin da ake zargi wiwi ne a Kogi
Babban Labari, Labaran gida May 19, 2026

Jami'an 'yan sanda sun kama wani mutum da kulli 339 na abin da ake zargi wiwi ne a Kogi

Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa ta kama wani mutum mai shekaru 52 da kulli 339 na haramtattun kwayoyi da ake zargi wiwi ce (ganyen tab...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnatin ƙasar Togo ta sanar da cire buƙatar biza ga dukkan ‘yan ƙasashen Afirka da ke shiga ƙasar domin zama na wani ɗan lokaci.
Babban Labari, Labaran Ketare May 19, 2026

Gwamnatin ƙasar Togo ta sanar da cire buƙatar biza ga dukkan ‘yan ƙasashen Afirka da ke shiga ƙasar domin zama na wani ɗan lokaci.

Gwamnatin ƙasar Togo ta sanar da cire buƙatar biza ga dukkan ‘yan ƙasashen Afirka da ke shiga ƙasar domin zama na wani ɗan lokaci.Cikin wata sa...

Muhammad Sa'id
Read More
Hukumar Tara Haraji ta Najeriya (NRS) ta yi gargadin cewa ci gaba da samun gibin haraji
Babban Labari May 19, 2026

Hukumar Tara Haraji ta Najeriya (NRS) ta yi gargadin cewa ci gaba da samun gibin haraji

Hukumar Tara Haraji ta Najeriya (NRS) ta yi gargadin cewa ci gaba da samun gibin haraji, jinkirin tura kudaden haraji da kuma rashin bin ka’idoji da...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana.
Labaran gida May 19, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da samar da rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana guda 166 domin rage matsalar karanci...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!