YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Pantami ya janye daga zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na gwamna a jihar Gombe, sakamakon zargin take dokokin zaɓe.
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Pantami ya janye daga zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na gwamna a jihar Gombe, sakamakon zargin take dokokin zaɓe.

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani na Nijeriya, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye takararsa daga zaɓen fidda gwani na jam’i...

azubairu
Read More
Tsohon minista Sa'idu Ahmed Alkali ya janye daga takarar fidda gwani a jihar Gombe
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Tsohon minista Sa'idu Ahmed Alkali ya janye daga takarar fidda gwani a jihar Gombe

Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar APC, Sa'idu Ahmed Alkali, ya sanar da janye kansa daga shiga zaɓen fidda g...

azubairu
Read More
FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile yaduwar cutar Ebola bayan bullarta a wasu sassan Afirka ta Tsakiya
Lafiya May 20, 2026

FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile yaduwar cutar Ebola bayan bullarta a wasu sassan Afirka ta Tsakiya

Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Najeriya, FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile y...

Adamu Abdullahi
Read More
Dele Momodu na jam’iyyar ADC ya bayyana cewa, dole su haɗa kai maimakon rarrabuwa a kan kayar da Tinubu a zaɓen 2027
Labaran gida, Siyasa May 20, 2026

Dele Momodu na jam’iyyar ADC ya bayyana cewa, dole su haɗa kai maimakon rarrabuwa a kan kayar da Tinubu a zaɓen 2027

Jigo a jam'iyyar ADC Dele Momodu ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Channels.Inda ya ce, muddin ‘yan adawa na son kayar da Ti...

azubairu
Read More
Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma, ya bayar da gudunmawar Naira biliyan 3 yayin ƙaddamar da littafin tarihin tsohon shugaban ƙasa
Babban Labari, Labaran gida May 20, 2026

Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma, ya bayar da gudunmawar Naira biliyan 3 yayin ƙaddamar da littafin tarihin tsohon shugaban ƙasa

Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma, ya bayar da gudunmawar Naira biliyan 3 yayin ƙaddamar da littafin tarihin tsohon shugaban ƙasa, Yakubu Go...

azubairu
Read More
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjinawa shugaban Amurka Donald Trump dangane da goyan bayan da ya ke bai wa ƙasar,
Babban Labari, Labaran Ketare May 20, 2026

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjinawa shugaban Amurka Donald Trump dangane da goyan bayan da ya ke bai wa ƙasar,

Sanarwar haɗin gwuiwar tsakanin sojin Najeriya da kuma rundunar sojin Amurka dake Afirka ta ce, al-Minuki da aka kashe ne ke taimakawa wajen harkokin...

azubairu
Read More
China Da Rasha Sun Haɗa Baki Wajen Sukan Manufofin Amurka A Duniya
Labaran Ketare May 20, 2026

China Da Rasha Sun Haɗa Baki Wajen Sukan Manufofin Amurka A Duniya

Bayan wata gagarumar tattaunawa da ta gudana tsakanin Shugaba Xi Jinping da takwaransa Vladimir Putin, kasashen China da Rasha sun fito fili sun kalub...

Muhammad
Read More
Masu Sayen Motocin Lantarki Sun Ƙaru Da Kashi 28% Sanadiyyar Rikicin Iran
Labaran Ketare May 20, 2026

Masu Sayen Motocin Lantarki Sun Ƙaru Da Kashi 28% Sanadiyyar Rikicin Iran

Hukumar kula da makamashi ta duniya ta ce yaƙin Iran ya janyo ƙaruwar sayen motoci masu amfani da lantarki a duniya da kusan kashi 28 cikin 100.Huku...

Muhammad Sa'id
Read More
An Buɗe Sabon Sashen Bin Doka Domin Bunƙasa Tattara Haraji
Labaran gida May 20, 2026

An Buɗe Sabon Sashen Bin Doka Domin Bunƙasa Tattara Haraji

Hukumar Tara Haraji ta Jihar Kano, ta ƙaddamar da sabon ginin ofisoshin sashen bin doka da tabbatar da biyan haraji domin inganta aikin ma’aikata d...

Muhammad Sa'id
Read More
Ma'aikatar Ilimi Ta Kano Ta Fitarda Tsarin Hutun Babbar Sallah Ga Makarantu
Labaran gida May 20, 2026

Ma'aikatar Ilimi Ta Kano Ta Fitarda Tsarin Hutun Babbar Sallah Ga Makarantu

Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta sanar da hutun Babbar Sallah ga dukkan makarantun firamare da sakandire na gwamnati da masu zaman kansu a fadin ji...

Muhammad Sa'id
Read More
An Dakatar da Wani Waje Da Ake Zargin Ana Sarrafa Gurbataccen Man Gyada a Bompai.
Labaran gida May 20, 2026

An Dakatar da Wani Waje Da Ake Zargin Ana Sarrafa Gurbataccen Man Gyada a Bompai.

Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, tare da haɗin gwiwar jami’an lafiya da tsaftar muhalli, sun fara bi...

Muhammad Sa'id
Read More
Dakarun Soji Sun Tarwatsa Shirin Mayakan Ta'addanci a Arewa Maso Gabas
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Dakarun Soji Sun Tarwatsa Shirin Mayakan Ta'addanci a Arewa Maso Gabas

Yayin da suke tsaka da gudanar da ayyukan tabbatar da tsaro, dakarun hadin gwiwa na "Operation Hadin Kai" sun yi nasarar fatattakar wasu 'yan bindiga ...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!