Hukumar EFCC ta cafke tsohon ministan Buhari, Sale Mamman da aka yanke wa hukuncin shekaru 75 a gidan yari bisa samun sa da laifin cin hanci
Rohotanni sun nuna cewa an kama tsohon ministan na wutar lantarki ne a yankin Rigasa da ke jihar Kaduna, ana kuma zargin an cafke shi ne yayin da yake kokarin arcewa