Iska mai ƙarfi ta lalata gidaje da gine-gine a wasu yankuna shida da ke Karamar Hukumar Tambuwal a Jihar Sokoto.
Wannan na cikin sanar da Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa NEMA ta fitar.Sanarwar ta ce al’ummar Nasarawa Tudu, Nasarawa Rahi, Kofar Attahiru, D...
Read More