AMMASCO RADIO NEWSROOM

world

APC ta bayyana shirin tsaron Tinubu na shekaru biyar

Majalisar yaƙin neman zaɓen jam’iyyar APC ta sanar da wani sabon shirin tsaro na shekaru biyar ƙarƙashin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, da nufin magance matsalar rashin tsaro da ta daɗe tana addabar Najeriya.

Iran ta ƙi bai wa hukumar IAEA damar shiga cibiyoyin nukiliyarta

Mataimakin ministan harkokin wajen Iran mai kula da harkokin shari’a, Kazem Gharibabadi, ya ce ƙasarsa ba za ta bai wa Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya, IAEA, damar ziyartar cibiyoyin nukiliyarta da suka lalace ba, har sai an cika wasu sharuɗɗa guda bakwai da ta gindaya, tare da kawo ƙarshen yaƙin da ake yi.

Amaechi ya zargi EFCC da shirin kama shi gabanin zaɓen 2027

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a zaɓen 2027, Rotimi Amaechi, ya zargi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC, da shirin kama shi gabanin babban zaɓen ƙasar.