local
Najeriya Ta Tabbatar da Bullar Ebola a Abuja, An Gano Mutane 44 da Suka Yi Hulɗa da Mara Lafiyar
Gwamnatin Tarayya ta ce matar da aka tabbatar ta kamu da cutar tana killace kuma tana samun kulawar likitoci, yayin da hukumomin lafiya suka fara bin diddigin mutanen da suka yi hulɗa da ita.
