YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 1340 articles

Majalisar Tarayya Ta Buƙaci Gaggauta Kuɓutar da Ɗalibai da Aka Sace a Borno da Oyo
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 03, 2026

Majalisar Tarayya Ta Buƙaci Gaggauta Kuɓutar da Ɗalibai da Aka Sace a Borno da Oyo

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Yi Kira da A Gaggauta Kuɓutar da Ɗalibai da Malamai da Aka Sace a Oyo da BornoMajalisar Dokokin Najeriya ta buƙaci gw...

azubairu
Read More
Trump Ya Ce Mojtaba Khamenei Na Daga Cikin Masu Jagorantar Tattaunawar Iran da Amurka
Babban Labari, Labaran Ketare Jun 03, 2026

Trump Ya Ce Mojtaba Khamenei Na Daga Cikin Masu Jagorantar Tattaunawar Iran da Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Iran ta amince ba za ta nemi mallakar makaman nukiliya ba, yana mai bayyana cewa Mojtaba Khamenei, ɗan Jagoran Add...

azubairu
Read More
Kotu Ta Yanke Wa Mutum Huɗu Hukuncin Kisa Kan Harin Cocin Owo
Labaran gida, Tsaro Jun 03, 2026

Kotu Ta Yanke Wa Mutum Huɗu Hukuncin Kisa Kan Harin Cocin Owo

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum huɗu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin hannu a harin da aka kai Cocin Ka...

azubairu
Read More
Harin Iran Ya Jikkata Mutum 63 a Filin Jirgin Saman Kuwait
Labaran Ketare Jun 03, 2026

Harin Iran Ya Jikkata Mutum 63 a Filin Jirgin Saman Kuwait

Aƙalla mutum 63 ne suka jikkata sakamakon harin da Iran ta kai kan Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Kuwait, kamar yadda Ma’aikatar Lafiyar ƙ...

azubairu
Read More
Hayab Ya Nuna Damuwa Kan Ƙaruwar Kashe-Kashe a Najeriya
Babban Labari, Tsaro Jun 03, 2026

Hayab Ya Nuna Damuwa Kan Ƙaruwar Kashe-Kashe a Najeriya

Ƙungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta ce matsalar rashin tsaro da kashe-kashen da ke faruwa a ƙasar ba ta taƙaitu ga Kiristoci kaɗai ba, domin Mus...

azubairu
Read More
Atiku Abubakar, ya yi Allah-wadai da sace ɗalibai da malamansu a Jihar Oyo
Babban Labari Jun 03, 2026

Atiku Abubakar, ya yi Allah-wadai da sace ɗalibai da malamansu a Jihar Oyo

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya yi Allah-wadai da sace ɗalibai da malamansu a Jihar Oyo, inda ya bayyana lamarin a m...

Adamu Abdullahi
Read More
Hukumar Zaɓe Mai ZaINEC ta fara bincike kan zargin fallasa bayanan jarumi Emeka Ike, daga rumbun bayanan rajistar masu kaɗa ƙuri’a
Babban Labari Jun 03, 2026

Hukumar Zaɓe Mai ZaINEC ta fara bincike kan zargin fallasa bayanan jarumi Emeka Ike, daga rumbun bayanan rajistar masu kaɗa ƙuri’a

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fara bincike kan zargin fallasa bayanan jarumi Emeka Ike, daga rumbun bayanan rajistar masu kaɗa ƙu...

Adamu Abdullahi
Read More
Hukumomin tsaron gaɓar teku na ƙasar Mauritania sun ceto baƙin haure 110, ciki har da mata 12 da yara uku
Babban Labari Jun 03, 2026

Hukumomin tsaron gaɓar teku na ƙasar Mauritania sun ceto baƙin haure 110, ciki har da mata 12 da yara uku

Hukumomin tsaron gaɓar teku na ƙasar Mauritania sun ceto baƙin haure 110, ciki har da mata 12 da yara uku, bayan jirgin ruwansu ya samu matsala a t...

Adamu Abdullahi
Read More
'Yan sanda a Jihar Yobe sun gano inda ake kera bindigu a garin Potiskum
Babban Labari Jun 03, 2026

'Yan sanda a Jihar Yobe sun gano inda ake kera bindigu a garin Potiskum

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Yobe ta gano wani wurin da ake ƙera bindigu ba bisa ka’ida ba a garin Potiskum tare da kama mutane bakwai da ake zargi...

Adamu Abdullahi
Read More
NEMA ta ce iska mai karfi ta lalata gidaje da muhimman gine gine a Jihar kebbi
Babban Labari Jun 03, 2026

NEMA ta ce iska mai karfi ta lalata gidaje da muhimman gine gine a Jihar kebbi

Iska mai ƙarfi ta lalata gidaje da muhimman gine-ginen jama’a a garuruwa tara da ke Karamar Hukumar Augie ta Jihar Kebbi. wannan na cikin sanarwar ...

Adamu Abdullahi
Read More
'Yan bindiga sun yi garkuwa da Olaide Busayo Adegoke John-Paul, ƙanwar tsohon Ministan Wutar Lantarki na Najeriya kuma ɗan takarar gwamnan Jihar Oyo a jam’iyyar APC
Babban Labari Jun 03, 2026

'Yan bindiga sun yi garkuwa da Olaide Busayo Adegoke John-Paul, ƙanwar tsohon Ministan Wutar Lantarki na Najeriya kuma ɗan takarar gwamnan Jihar Oyo a jam’iyyar APC

Wasu yan bindiga sun yi garkuwa da Olaide Busayo Adegoke John-Paul, ƙanwar tsohon Ministan Wutar Lantarki na Najeriya kuma ɗan takarar gwamnan Jihar...

Adamu Abdullahi
Read More
Malamai Sun Fito Zanga-Zanga a Najeriya Kan Sace Ɗalibai a Borno da Oyo
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro Jun 02, 2026

Malamai Sun Fito Zanga-Zanga a Najeriya Kan Sace Ɗalibai a Borno da Oyo

malamai a sassa daban-daban na Najeriya sun fito zanga-zanga a faɗin ƙasar, inda suke neman a gaggauta kuɓutar da ɗaliban da aka sace a jihohin Oy...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!