YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Fiye da mahajjata miliyan 1.5 sun isa Saudiyya domin aikin Hajji
Labaran gida, Labaran Ketare May 23, 2026

Fiye da mahajjata miliyan 1.5 sun isa Saudiyya domin aikin Hajji

Fiye da mahajjata miliyan 1.5 daga kasashe daban-daban sun isa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin bana, lamarin da ya zarce adadin bakin haj...

Muhammad Sa'id
Read More
Babbar Kotun Tarayya ta yi jimamin rasuwar alkalin Kano
Labaran gida May 23, 2026

Babbar Kotun Tarayya ta yi jimamin rasuwar alkalin Kano

Babbar Kotun Tarayya ta Najeriya ta sanar da rasuwar daya daga cikin alkalanta masu zaman kansu, Mai shari’a Mohammed Yunusa na bangaren shari’a n...

Muhammad Sa'id
Read More
Majalisar Dinkin Duniya: ‘Yan Najeriya miliyan 35 na fuskantar barazanar matsananciyar yunwa a watanni masu zuwa
Babban Labari, Labaran gida May 23, 2026

Majalisar Dinkin Duniya: ‘Yan Najeriya miliyan 35 na fuskantar barazanar matsananciyar yunwa a watanni masu zuwa

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa kusan mutane miliyan 35 a Najeriya na cikin hadarin fama da matsananciyar yunwa daga watan Yuni zuwa Agusta na...

Muhammad Sa'id
Read More
Sace Dalibai a Oyo: Wadanda ake zargi da ta’addanci sun fara tattaunawa, sun gindaya sharadi
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 23, 2026

Sace Dalibai a Oyo: Wadanda ake zargi da ta’addanci sun fara tattaunawa, sun gindaya sharadi

Mutanen da ake zargi da kai harin sace dalibai da malamai a makarantu uku da ke garuruwan Esinele, Yamota da Alawusa a karamar hukumar Oriire ta jihar...

Muhammad Sa'id
Read More
Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC

Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC domin takarar gwamna a 2027 bayan samun ƙuri’u 657,917 cikin 657...

azubairu
Read More
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fara biyan albashin watan Mayu ga dukkan ma'aikatan gwamnati kafin bikin Eid al-Kabir
Babban Labari, Labaran gida May 22, 2026

Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fara biyan albashin watan Mayu ga dukkan ma'aikatan gwamnati kafin bikin Eid al-Kabir

Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fara biyan albashin watan Mayu ga dukkan ma'aikatan gwamnati kafin bikin Eid al-Kabir domin ba su damar yin shiry...

azubairu
Read More
Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai

Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai, yayin wa ziyar da suka kai inda ake t...

azubairu
Read More
Masarautar Zazzau ta dakatar da shugaban ƙauyen Matarawa bisa zargin damfara da cin zarafin al’umma a harkokin rabon gado.
Babban Labari, Labaran gida May 22, 2026

Masarautar Zazzau ta dakatar da shugaban ƙauyen Matarawa bisa zargin damfara da cin zarafin al’umma a harkokin rabon gado.

Masarautar Zazzau ta dakatar da shugaban ƙauyen Matarawa bisa zargin damfara da cin zarafin al’umma a harkokin rabon gado.A cikin wata sanarwa da j...

Muhammad Sa'id
Read More
Kungiyar Shugabannin ƙananan hukumomi ALGON reshen jihar Kaduna ta karyata rahoton jaridar Sahara Reporters da ya yi zargin gwamnatin jihar na wawure kuɗaɗen ƙananan hukumomi tare da hana su amfani da kudaden gudanar da ayyuka.
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Kungiyar Shugabannin ƙananan hukumomi ALGON reshen jihar Kaduna ta karyata rahoton jaridar Sahara Reporters da ya yi zargin gwamnatin jihar na wawure kuɗaɗen ƙananan hukumomi tare da hana su amfani da kudaden gudanar da ayyuka.

Shugaban ALGON na Jihar Kaduna Muhammad Jamilu Abubakar Albani ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu.Sanarwar ta ce babu gaski...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnatin Jihar Jigawa ta samar da kwale-kwalen gudu guda 20 domin ƙarfafa ayyukan kwashe mutane da bayar da agajin gaggawa
Babban Labari, Labaran gida May 22, 2026

Gwamnatin Jihar Jigawa ta samar da kwale-kwalen gudu guda 20 domin ƙarfafa ayyukan kwashe mutane da bayar da agajin gaggawa

Gwamnatin Jihar Jigawa ta samar da kwale-kwalen gudu guda 20 domin ƙarfafa ayyukan kwashe mutane da bayar da agajin gaggawa a yankunan da ambaliya ke...

azubairu
Read More
Mai bawa Gwamnan Jihar Oyo shawara ta musamman kan harkokin tsaro Abayomi Fagbenro ya musanta sako mutanen da sace a harin da aka kai makarantu uku a Karamar Hukumar Oriire a ranar Juma’ar da ta gabata
Labaran gida May 22, 2026

Mai bawa Gwamnan Jihar Oyo shawara ta musamman kan harkokin tsaro Abayomi Fagbenro ya musanta sako mutanen da sace a harin da aka kai makarantu uku a Karamar Hukumar Oriire a ranar Juma’ar da ta gabata

Mai bawa Gwamnan Jihar Oyo shawara ta musamman kan harkokin tsaro Abayomi Fagbenro ya bayyana cewa rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta dake c...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027A wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar, ta ce ya z...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!