YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 195 articles

An ceto mutum 92 da Boko Haram suka sace a Borno
Babban Labari, Tsaro May 25, 2026

An ceto mutum 92 da Boko Haram suka sace a Borno

Dakarun Najeriya sun kuɓutar da aƙalla mutum 92 daga hannun mayaƙan Boko Haram a wani samame da suka kai a jihar Borno, tare da kwance nakiyoyi da ...

azubairu
Read More
An kashe ‘yan ta’adda 12 a wani samame da sojoji suka kai a Borno
Babban Labari, Tsaro May 25, 2026

An kashe ‘yan ta’adda 12 a wani samame da sojoji suka kai a Borno

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai a arewa maso gabashin Najeriya sun kashe aƙalla mayaƙa 12 da ake zargin ƴan ta’adda ne tare ...

azubairu
Read More
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Filato ta cafke wasu mutane shida bisa zargin satar shanu
Babban Labari, Tsaro May 23, 2026

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Filato ta cafke wasu mutane shida bisa zargin satar shanu

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Filato ta cafke wasu mutane shida bisa zargin satar shanu, hada baki wajen aikata laifi da kuma mallakar bindigu ba bisa ...

azubairu
Read More
Sace Dalibai a Oyo: Wadanda ake zargi da ta’addanci sun fara tattaunawa, sun gindaya sharadi
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 23, 2026

Sace Dalibai a Oyo: Wadanda ake zargi da ta’addanci sun fara tattaunawa, sun gindaya sharadi

Mutanen da ake zargi da kai harin sace dalibai da malamai a makarantu uku da ke garuruwan Esinele, Yamota da Alawusa a karamar hukumar Oriire ta jihar...

Muhammad Sa'id
Read More
Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana cewa ayyukan ta’addanci na daga cikin manyan barazanar da ke addabar ƙasar nan.
Babban Labari, Tsaro May 22, 2026

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana cewa ayyukan ta’addanci na daga cikin manyan barazanar da ke addabar ƙasar nan.

Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana cewa ayyukan ta’addanci na daga cikin manyan barazanar da ke addabar ƙasar nan.Da yake jawabi a Ab...

Muhammad Sa'id
Read More
Kungiyar malaman makarantun sakandare da firamare ta kasa (NUT) ‎, ta bayyana matukar damuwa kan yadda hare-haren ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ke kara kamari a makarantu
Labaran gida, Tsaro May 21, 2026

Kungiyar malaman makarantun sakandare da firamare ta kasa (NUT) ‎, ta bayyana matukar damuwa kan yadda hare-haren ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane ke kara kamari a makarantu

Kungiyar malaman makarantun sakandare da firamare ta kasa (NUT) ‎, ta bayyana matukar damuwa kan yadda hare-haren ‘yan bindiga da masu garkuwa da ...

Muhammad Sa'id
Read More
Mayaƙan Boko Haram sun kashe matsunta da masu sarar itatuwa 33 a wasu hare-hare biyu da suka ƙaddamar a jihar Borno.
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 21, 2026

Mayaƙan Boko Haram sun kashe matsunta da masu sarar itatuwa 33 a wasu hare-hare biyu da suka ƙaddamar a jihar Borno.

Wasu majiyoyi biyu ne suka tabbatar da afkuwar harin ga kamfanin dillancin labaran Faransa, a cewar wasu masu yaÆ™i da ayyukan mayaÆ™an da kuma jamiâ€...

Muhammad Sa'id
Read More
Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta samu nasarar kame fiye da mutane 200, da ake zargi da fashi da makami, garkuwa da mutane da sauran miyagun laifuka, a faÉ—in jihar Kano.
Babban Labari, Labaran gida, Tsaro May 21, 2026

Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta samu nasarar kame fiye da mutane 200, da ake zargi da fashi da makami, garkuwa da mutane da sauran miyagun laifuka, a faÉ—in jihar Kano.

Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta samu nasarar kame fiye da mutane 200, da ake zargi da fashi da makami, garkuwa da mutane da sauran miyagun laif...

Muhammad Sa'id
Read More
Wasu yan bindiga sun yi fashin raguna 11 daga wasu yan kasuwar Karamar Hukumar Ajingi a Nan Kano
Babban Labari, Tsaro May 21, 2026

Wasu yan bindiga sun yi fashin raguna 11 daga wasu yan kasuwar Karamar Hukumar Ajingi a Nan Kano

Wasu ‘yan bindiga sun yi fashin raguna 11 daga wasu ‘yan kasuwar Karamar Hukumar Ajingi a Nan Kano, yayin da suke hanyar su ta zuwa jihar Kogi dom...

Muhammad Sa'id
Read More
Hukumar NDLEA Ta Kame Ƙwayoyi Naira Biliyan 480, Tare da Kama ’Yan Asalin Mexico
Babban Labari, Tsaro May 21, 2026

Hukumar NDLEA Ta Kame Ƙwayoyi Naira Biliyan 480, Tare da Kama ’Yan Asalin Mexico

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sake gano wani gagarumin kamu na ƙwayoyi da darajarsu ta kai naira biliyan 480, ...

azubairu
Read More
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami
Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami

Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami, garkuwa da mutane da kuma ƙwacen mo...

azubairu
Read More
Rundunar Soji da haɗin gwiwar Joint Task Force  da Operation Hadin Kai sun samu nasarar daƙile wani hari  a yankin Arewa maso Gabas
Labaran gida, Tsaro May 20, 2026

Rundunar Soji da haɗin gwiwar Joint Task Force da Operation Hadin Kai sun samu nasarar daƙile wani hari a yankin Arewa maso Gabas

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarun haɗin gwiwarta na Joint Task Force tare da Operation Hadin Kai sun samu nasarar daƙile wani hari mai ƙarfi da...

Adamu Abdullahi
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!