YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 143 articles

Farfesa Usman Yusuf ya shigar da kara gaban DSS kan Kwankwaso bisa zaegin yi masa barazana
Babban Labari, Siyasa May 23, 2026

Farfesa Usman Yusuf ya shigar da kara gaban DSS kan Kwankwaso bisa zaegin yi masa barazana

A cikin takardar ƙorafin mai ɗauke da kwanan watan 22 ga Mayu, 2026, Farfesa Usman Yusuf ya ce kalaman sun biyo bayan sharhin da ya yi kan haɗakar ...

azubairu
Read More
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke wasu sassan jadawalin zaben 2027 da Hukumar INEC ta fitar
Babban Labari, Siyasa May 23, 2026

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke wasu sassan jadawalin zaben 2027 da Hukumar INEC ta fitar

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke wasu sassan jadawalin zaben 2027 da Hukumar INEC ta fitar, bayan wata kara da jam'iyyar YP ta shigar.Mai shar...

azubairu
Read More
ICPC ta bayyana dalilin hana shugabannin ADC ganin El-Rufai
Labaran gida, Siyasa May 23, 2026

ICPC ta bayyana dalilin hana shugabannin ADC ganin El-Rufai

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka masu Alaƙa (ICPC) ta kare matakin da ta dauka na hana shugabannin jam’iyyar African Democrat...

Muhammad Sa'id
Read More
Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC

Mataimakin gwamnan jihar Lagos, Obafemi Hamzat, ya lashe zaɓen fidda gwani na APC domin takarar gwamna a 2027 bayan samun ƙuri’u 657,917 cikin 657...

azubairu
Read More
Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai

Shugabannin jam’iyyar ADC na kasa sun koka kan yadda jami’an hukumar ICPC suka hana su ganin Nasir El Rufai, yayin wa ziyar da suka kai inda ake t...

azubairu
Read More
Kungiyar Shugabannin ƙananan hukumomi ALGON reshen jihar Kaduna ta karyata rahoton jaridar Sahara Reporters da ya yi zargin gwamnatin jihar na wawure kuɗaɗen ƙananan hukumomi tare da hana su amfani da kudaden gudanar da ayyuka.
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Kungiyar Shugabannin ƙananan hukumomi ALGON reshen jihar Kaduna ta karyata rahoton jaridar Sahara Reporters da ya yi zargin gwamnatin jihar na wawure kuɗaɗen ƙananan hukumomi tare da hana su amfani da kudaden gudanar da ayyuka.

Shugaban ALGON na Jihar Kaduna Muhammad Jamilu Abubakar Albani ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu.Sanarwar ta ce babu gaski...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamnan kano Abba Kabir yusuf ya kafa kwamitin mutum 13 domin shirya gagarumin bikin cikarsa shekara uku akan mulki
Babban Labari, Siyasa May 22, 2026

Gwamnan kano Abba Kabir yusuf ya kafa kwamitin mutum 13 domin shirya gagarumin bikin cikarsa shekara uku akan mulki

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya sanya wa hannuSakataren gwamnatin jihar, Alhaji Um...

azubairu
Read More
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027
Labaran gida, Siyasa May 22, 2026

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya lashe tikitin takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2027A wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar, ta ce ya z...

Muhammad Sa'id
Read More
Hukumar Zabe ta kasa INEC reshen Jihar Kano Za Ta Gudanar da Zaɓen Cike Gurbi na dan majalisar wakilai a Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa.
Labaran gida, Siyasa May 21, 2026

Hukumar Zabe ta kasa INEC reshen Jihar Kano Za Ta Gudanar da Zaɓen Cike Gurbi na dan majalisar wakilai a Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa.

Hukumar Zabe ta kasa INEC reshen Jihar Kano Za Ta Gudanar da Zaɓen Cike Gurbi na dan majalisar wakilai a Ƙananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa.Ha...

Muhammad Sa'id
Read More
Gwamna Sim Fubara ya janye daga neman tikitin takarar Gwamnan jihar Rivers a jam'iyyar APC
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Gwamna Sim Fubara ya janye daga neman tikitin takarar Gwamnan jihar Rivers a jam'iyyar APC

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya janye daga takarar neman tikitin tazarcen kujerar Gwamna da yake a kai a APC wanda aka shirya gudanarwa ra...

azubairu
Read More
Pantami ya janye daga zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na gwamna a jihar Gombe, sakamakon zargin take dokokin zaɓe.
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Pantami ya janye daga zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na gwamna a jihar Gombe, sakamakon zargin take dokokin zaɓe.

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani na Nijeriya, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye takararsa daga zaɓen fidda gwani na jam’i...

azubairu
Read More
Tsohon minista Sa'idu Ahmed Alkali ya janye daga takarar fidda gwani a jihar Gombe
Babban Labari, Siyasa May 20, 2026

Tsohon minista Sa'idu Ahmed Alkali ya janye daga takarar fidda gwani a jihar Gombe

Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar APC, Sa'idu Ahmed Alkali, ya sanar da janye kansa daga shiga zaɓen fidda g...

azubairu
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!