YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Reset Filters

Showing 446 articles

Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC

Shugaban Kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya ce kamfaninsa ya yi watsi da buƙatar da kamfanin mai na Najeriya NNPC ya gabatar ta neman ƙara yawan han...

azubairu
Read More
Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana shirin ta na gudanar da auren gata karo na uku
Labaran gida May 14, 2026

Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana shirin ta na gudanar da auren gata karo na uku

Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana shirin ta na gudanar da auren gata karo na uku, inda za ta aurar da zawarawa 300 domin tallafa wa mata da kuma ingant...

Muhammad Sa'id
Read More
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama ƙarin mutane biyu da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa Kasuwar  Farm Centre a ranar 28 ga Afrilu, 2026.
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Rundunar yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama ƙarin mutane biyu da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa Kasuwar Farm Centre a ranar 28 ga Afrilu, 2026.

Dangote Refinery ta fitar da jimillar lita biliyan 1.66 na man fetur da sauran dangogin mai a watan Afrilu 2026, a cewar sabbin bayanai daga Nigerian ...

azubairu
Read More
Makinde ya ce jama’a za su nuna rashin amincewa da ‘yan siyasa a 2027
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Makinde ya ce jama’a za su nuna rashin amincewa da ‘yan siyasa a 2027

Seyi Makinde ya bayyana cewa tasirin gwamnatin tarayya ba zai iya sauya sakamakon zaɓen 2027 ba, yana mai cewa ‘yan Najeriya za su fito su zaɓi sh...

azubairu
Read More
Tsayar da Shekarau ta jawo muhawara mai zafi
Babban Labari, Labaran gida, Siyasa May 14, 2026

Tsayar da Shekarau ta jawo muhawara mai zafi

A jihar Kano, ana ganin cewa rikicin cikin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da ya kai ga tsayar da Ibrahim Shekarau a matsayin ɗan takarar...

azubairu
Read More
Tsohon sufeton ’yan sandan Najeriya, Usman Baba Alƙali, ya sanar da janyewarsa daga neman takarar Glgwamnan jihar Yobe.
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Tsohon sufeton ’yan sandan Najeriya, Usman Baba Alƙali, ya sanar da janyewarsa daga neman takarar Glgwamnan jihar Yobe.

Tsohon sufeton ’yan sandan Najeriya, Usman Baba Alƙali, ya sanar da janyewarsa daga neman takarar Glgwamnan jihar Yobe.Usman Baba Alƙali wanda ke ...

azubairu
Read More
NEMA Ta Ankarar Da Jihohi Kan Yiwuwar Ambaliya a Bana
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 14, 2026

NEMA Ta Ankarar Da Jihohi Kan Yiwuwar Ambaliya a Bana

National Emergency Management Agency ta yi kira ga gwamnatocin jihohi da su fara ɗaukar matakan kariya domin kaucewa matsalar ambaliya, bayan hasashe...

azubairu
Read More
Nijeriya za ta ƙaddamar da sabon tsarin yada shirye-shiryen talabijin daga  “analog” zuwa “dijital”, in ji ministan yada labarai
Babban Labari, Labaran gida, Labaran Ketare May 14, 2026

Nijeriya za ta ƙaddamar da sabon tsarin yada shirye-shiryen talabijin daga “analog” zuwa “dijital”, in ji ministan yada labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa an kammala shirin nan da aka daɗe ana jira na sauya tsarin yada shirye...

azubairu
Read More
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sake jaddada kudirinta na yin aiki tare da Hukumar Zabe
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sake jaddada kudirinta na yin aiki tare da Hukumar Zabe

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sake jaddada kudirinta na yin aiki tare da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, gabanin babban zaben shek...

azubairu
Read More
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya ce idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa, zai yi wa’adi guda ɗaya ne a shekaru huɗu
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya ce idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa, zai yi wa’adi guda ɗaya ne a shekaru huɗu

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya ce idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa, zai yi wa’adi guda ɗay...

azubairu
Read More
Kwamitin harkokin Noma da Albarkatun kasa na Majalisar Dokokin Jihar Kano  ya nuna damuwa kan barkewar cuta mai suna Tuta Absoluta da ke lalata gonakin tumatir a jihar.
Babban Labari, Labaran gida May 14, 2026

Kwamitin harkokin Noma da Albarkatun kasa na Majalisar Dokokin Jihar Kano ya nuna damuwa kan barkewar cuta mai suna Tuta Absoluta da ke lalata gonakin tumatir a jihar.

Kwamitin harkokin Noma da Albarkatun kasa na Majalisar Dokokin Jihar Kano ya nuna damuwa kan barkewar cuta mai suna Tuta Absoluta da ke lalata gonaki...

azubairu
Read More
Tattauna A Kan Dadiyata Bayan Shekaru 7 da Bacewarsa?
Babban Labari, Labaran gida May 11, 2026

Tattauna A Kan Dadiyata Bayan Shekaru 7 da Bacewarsa?

A makon da ya gabata, hankalin ’yan Najeriya ya sake komawa kan Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata, bayan wasu zarge-zarge masu tayar da ...

Muhammad Sa'id
Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka

YANAYI --°C
Ammasco Radio AI

Ammasco Radio AI

Online
Welcome! I am the Ammasco Radio Virtual Assistant. How can I help you today? You can ask me about our history, our schedule, or the latest news!